ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, November 4, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Nazarin CGTN: Manufar Bude Kofa Ta Sin Ta Samu Karbuwa Sosai A Duniya

by CGTN Hausa
3 hours ago
CGTN

LABARAI MASU NASABA

Dagewa Kan Daukar Tsauraran Matakai Wajen Gudanar Da Harkokin JKS—Nagartaccen Tsarin JKS Na Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Mai Dorewa a Kasar Sin

Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet

Yayin da ake gab da kaddamar da baje kolin kasa da kasa na kayayyakin da ake shigarwa kasar Sin karo na 9, kafar yada labarai ta CGTN da hadin gwiwar jami’ar Renmin ta kasar Sin, ta hannun cibiyar nazarin sadarwa ta kasa da kasa a sabon zamani, sun kaddamar da nazari kan yanayin bude kofa a duniya, wanda ya shafi masu bayar da amsa 20,100 daga fadin kasashe 44.

Da aka yi tambaya game da babbar kasar da ke bayar da dama mafi daraja ta bude kofa da bunkasar tattalin arziki, kaso 42.7 na masu bayar da amsa sun zabi kasar Sin, wanda shi ne adadi mafi yawa cikin kasashen da aka zayyana cikin nazarin.

Matasa ne suka fi zabar kasar Sin.Baya ga haka, kusan kaso 90 na masu bayar da amsar, sun aminta da karfin tattalin arzikin Sin da ci gaban da take samu cikin sauri.

ADVERTISEMENT

Kaso 84.6 kuma, sun amince cewa Sin na bayar da gagarumar gudunmuwa ga tattalin arzikin duniya, yayin da kusan kaso 80 suka bayyana kwarin gwiwarsu kan juriyar tattalin arzikin Sin yayin fuskantar barazana da kalubale. (Fa’iza Mustapha)

CGTN
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Dagewa Kan Daukar Tsauraran Matakai Wajen Gudanar Da Harkokin JKS—Nagartaccen Tsarin JKS Na Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Mai Dorewa a Kasar Sin
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

    Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin

MASU ALAKA

Dagewa Kan Daukar Tsauraran Matakai Wajen Gudanar Da Harkokin JKS—Nagartaccen Tsarin JKS Na Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Mai Dorewa a Kasar Sin
Daga Birnin Sin

November 4, 2026
Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet
Daga Birnin Sin

Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet

November 3, 2026
An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.
Daga Birnin Sin

An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

November 3, 2026
Next Post
Tinubu

Tinubu Ya Nemi Sabon Bashin Naira tiriliyan 10.79

LABARAI MASU NASABA

Dagewa Kan Daukar Tsauraran Matakai Wajen Gudanar Da Harkokin JKS—Nagartaccen Tsarin JKS Na Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Mai Dorewa a Kasar Sin

Dagewa Kan Daukar Tsauraran Matakai Wajen Gudanar Da Harkokin JKS—Nagartaccen Tsarin JKS Na Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Mai Dorewa a Kasar Sin

November 4, 2026
An Kai Wa Ayarin Motocin Peter Obi Da Kwankwaso Hari A Jihar Calabar

An Kai Wa Ayarin Motocin Peter Obi Da Kwankwaso Hari A Jihar Calabar

November 4, 2026
Tinubu

Tinubu Ya Nemi Sabon Bashin Naira tiriliyan 10.79

November 4, 2026
Nazarin CGTN: Manufar Bude Kofa Ta Sin Ta Samu Karbuwa Sosai A Duniya

Nazarin CGTN: Manufar Bude Kofa Ta Sin Ta Samu Karbuwa Sosai A Duniya

November 4, 2026
Sojoji Sun Ceto Wani Mutum Da Aka Sace Tare Da Ƙwato Shanu 18 A Kebbi

Sojoji Sun Kashe ’Yan Bindiga 2 A Dajin Kogi, Sun Ƙwato Makamai

November 4, 2026
Jami’an Tsaro Sun Ceto Mai Juna Biyu Da Wasu 7 Da Aka Sace A Kaduna

An Yanke Wa Mutane 2,512 Hukunci Kan Ta’addanci, An Ɗauki Matakin Hukunta Masu Taimaka Wa ’Yan Ta’adda A Nijeriya

Sarkin Daura Ya Nemi Ake Yanke Wa Masu Safarar Miyagun Ƙwayoyi Hukuncin Kisa

Farashin Man Fetur Ya Haura N1,370 Kan Kowace Lita A Legas

Trump Ya Yi Barazanar Ƙaƙaba Haraji Kan Ƙasashen Da Ke Kasuwanci Da Iran

Trump Ya Ɗora Alhakin Shan Kayen Da Jam’iyyarsa Ta Yi Kan Yaƙin Iran Yayin Da Democrat Ta Yi Nasara

November 4, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci