ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 5, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jami’an Tsaro Sun Ceto Mai Juna Biyu Da Wasu 7 Da Aka Sace A Kaduna

by Sadiq
1 day ago
Jami'an Tsaro

Jami’an tsaro sun ceto wata mata mai juna biyu da wasu mutane bakwai da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Jihar Kaduna.

An ceto mutanen ne tsakanin 31 ga watan Oktoba zuwa 2 ga watan Nuwamba, a wani samamen haɗin gwiwa da DSS, ’yansanda, sojoji da Ofishin Mai Bai wa Shugaban Kasa Shawara Kan Harkokin Tsaro suka gudanar.

Matar mai juna biyu, Jamila Muhammad, mai shekaru 27, an yi garkuwa da ita ne a ranar 6 ga watan Oktoba lokacin da ’yan bindiga suka kai hari yankin Alrahus Estate da ke Millennium City, ƙaramar hukumar Chikun.

ADVERTISEMENT

Rahotanni sun ce cikin Jamila ya ɓare a lokacin da take hannun waɗanda suka sace ta.

Sauran mutanen da aka ceto sun haɗa da Talatu Yakubu, mai shekaru 40; Yunana Bawa, mai shekaru 30; Calista Bishop, mai shekaru 27; Chidinma Onuwere, mai shekaru 36; Eucharia Obi, mai shekaru 41; Godiya Victor, mai shekaru 50; da wata yarinya mai shekaru takwas, Miracle Alex.

LABARAI MASU NASABA

An Kammala Kashi 90% Na Titin Jirgin Ƙasan Kaduna – Kano

Gwamnan Zamfara Ya Ƙaddamar Da Aikin Hanyoyi Masu Haɗa Ƙananan Hukumomi Huɗu

Kwamishinan ’Yansandan Jihar Kaduna, Muhammad Rabiu ne, ya sanar da ceto mutanen a ranar Talata, inda ya ce jami’an tsaro na ci gaba da ƙoƙarin wargaza ƙungiyoyin masu garkuwa da mutane a jihar.

Ya ƙara da cewa za a tura motocin sintiri 30 da motocin yaƙi masu sulke guda takwas domin ƙarfafa tsaro.

Rabiu ya buƙaci al’umma su riƙa bai wa jami’an tsaro sahihan bayanai domin taimakawa wajen yaƙi da garkuwa da mutane da ayyukan ’yan bindiga.

MASU ALAKA

An Kammala Kashi 90% Na Titin Jirgin Ƙasan Kaduna – Kano
Labarai

An Kammala Kashi 90% Na Titin Jirgin Ƙasan Kaduna – Kano

November 5, 2026
Gwamnan Zamfara Ya Ƙaddamar Da Aikin Hanyoyi Masu Haɗa Ƙananan Hukumomi Huɗu
Labarai

Gwamnan Zamfara Ya Ƙaddamar Da Aikin Hanyoyi Masu Haɗa Ƙananan Hukumomi Huɗu

November 5, 2026
Kar Ku Tayar Da Hankulanku, Mun Samo Fetur Fiye Da Lita Biliyan 1.5 – NNPCL
Labarai

NNPC Ya Samu Koma Baya Bayan Tura N11.14tn Asusun Tarayya Cikin Watanni Tara

November 5, 2026
Next Post
Sojoji Sun Ceto Wani Mutum Da Aka Sace Tare Da Ƙwato Shanu 18 A Kebbi

Sojoji Sun Kashe ’Yan Bindiga 2 A Dajin Kogi, Sun Ƙwato Makamai

LABARAI MASU NASABA

An Kammala Kashi 90% Na Titin Jirgin Ƙasan Kaduna – Kano

An Kammala Kashi 90% Na Titin Jirgin Ƙasan Kaduna – Kano

November 5, 2026
Gwamnan Zamfara Ya Ƙaddamar Da Aikin Hanyoyi Masu Haɗa Ƙananan Hukumomi Huɗu

Gwamnan Zamfara Ya Ƙaddamar Da Aikin Hanyoyi Masu Haɗa Ƙananan Hukumomi Huɗu

November 5, 2026
Kar Ku Tayar Da Hankulanku, Mun Samo Fetur Fiye Da Lita Biliyan 1.5 – NNPCL

NNPC Ya Samu Koma Baya Bayan Tura N11.14tn Asusun Tarayya Cikin Watanni Tara

November 5, 2026
Nijeriya Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya Na Mata U-17

Nijeriya Ta Kai Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya Na Mata U-17

November 5, 2026
Rashin Tsaro Na Barazana Ga Zaben 2027 —Rahotanni

Abubuwa 6 Da Za Su Iya Haramta Maka Yin Zaɓe A Nijeriya

November 5, 2026
Jami'an Tsaro

Yadda Tinubu Ke Yawan Ciyowa Nijeriya Bashi Abin Tambaya Ne – Atiku

November 5, 2026
Sabbin Ministoci

Majalisa Ta Nemi Hukunta Asibitocin Da Suka Ƙi Karɓar Majinyatan Gaggawa

November 5, 2026
Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18

Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18

November 5, 2026
Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane

Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane

November 4, 2026
Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara

Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara

November 5, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.