ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, September 19, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Portugal Ta Gayyaci Ronaldo Gasar UEFA Nations League

by Rabilu Sanusi Bena
1 hour ago

LABARAI MASU NASABA

Ku Rage Farashin Mai, Ku Sakarwa Ƴan Nijeriya Mara – Atiku Ga Tinubu

Hannun Jarin Matatar Dangote Ya Buɗe Wa Ƴan Nijeriya Ido – FCMB

Shahararren ɗan wasan gaba na Portugal da ƙungiyar Al-Nassr, Cristiano Ronaldo, na daga cikin ’yan wasan da sabon kocin tawagar ƙasar, Jorge Jesus, ya gayyata domin buga gasar UEFA Nations League. Gasar za ta fara ne ranar Juma’a, kuma wannan ne karon farko da Jesus zai jagoranci Portugal a wata gasa tun bayan da ya karɓi ragamar horar da tawagar ƙasar.

A watan da ya gabata, Ronaldo mai shekaru 41 ya bayyana cewa kakar wasa ta bana na iya zama ta ƙarshe a rayuwarsa ta ƙwallon ƙafa, bayan shafe sama da shekaru 20 yana taka leda a manyan ƙungiyoyi daban-daban. Ronaldo ya zura sama da ƙwallaye 950 a tsawon rayuwarsa ta ƙwallon ƙafa. Jesus, mai shekaru 72, ya kuma taɓa horar da Ronaldo a Al-Nassr, bayan ya maye gurbin Roberto Martínez a matsayin kocin Portugal.

Ronaldo ne ɗan wasan da ya fi zura ƙwallaye a tarihin tawagar Portugal, inda ya ci ƙwallaye 146 a wasanni 233 da ya buga wa ƙasar. Haka kuma, ya zama ɗan wasan farko da ya zura ƙwallaye a gasar Kofin Duniya a bugu shida. Sai dai rawar da ya taka a gasar ta baya ta jawo masa suka daga wasu magoya bayan Portugal, musamman saboda shekarunsa da kuma ci gaba da kasancewarsa cikin tawagar ƙasar.

ADVERTISEMENT

A gefe guda, abokin hamayyar Ronaldo na tsawon shekaru, Lionel Messi, ya kuma sanar da cewa yana shirin kawo ƙarshen wakiltar Argentina. Ana kallon Ronaldo da Messi a matsayin wasu daga cikin manyan ’yan wasan da suka fi tasiri a tarihin ƙwallon ƙafa na zamani.

Rabilu Sanusi Bena
+ postsBio
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    U-20: Nijeriya Ta Doke Ingila Da Ci 3-0, Ta Kai Zagayen Kwata-fainal
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Tsoffin Shugabannin Hukumar NFF Sun Buƙaci A Naɗa Kwamiti Domin Warware Matsalolin Hukumar
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

MASU ALAKA

Ku Rage Farashin Mai, Ku Sakarwa Ƴan Nijeriya Mara – Atiku Ga Tinubu
Labarai

Ku Rage Farashin Mai, Ku Sakarwa Ƴan Nijeriya Mara – Atiku Ga Tinubu

September 19, 2026
Hannun Jarin Matatar Dangote Ya Buɗe Wa Ƴan Nijeriya Ido – FCMB
Labarai

Hannun Jarin Matatar Dangote Ya Buɗe Wa Ƴan Nijeriya Ido – FCMB

September 19, 2026
Ku Bar Tinubu Ya Kammala Shekaru 8, Nigeria Forward Ta Nemi Ƴan Siyasar Arewa
Labarai

Ku Bar Tinubu Ya Kammala Shekaru 8, Nigeria Forward Ta Nemi Ƴan Siyasar Arewa

September 19, 2026
Next Post
Ku Rage Farashin Mai, Ku Sakarwa Ƴan Nijeriya Mara – Atiku Ga Tinubu

Ku Rage Farashin Mai, Ku Sakarwa Ƴan Nijeriya Mara - Atiku Ga Tinubu

LABARAI MASU NASABA

Ku Rage Farashin Mai, Ku Sakarwa Ƴan Nijeriya Mara – Atiku Ga Tinubu

Ku Rage Farashin Mai, Ku Sakarwa Ƴan Nijeriya Mara – Atiku Ga Tinubu

September 19, 2026
Portugal Ta Gayyaci Ronaldo Gasar UEFA Nations League

Portugal Ta Gayyaci Ronaldo Gasar UEFA Nations League

September 19, 2026
Hannun Jarin Matatar Dangote Ya Buɗe Wa Ƴan Nijeriya Ido – FCMB

Hannun Jarin Matatar Dangote Ya Buɗe Wa Ƴan Nijeriya Ido – FCMB

September 19, 2026
Ku Bar Tinubu Ya Kammala Shekaru 8, Nigeria Forward Ta Nemi Ƴan Siyasar Arewa

Ku Bar Tinubu Ya Kammala Shekaru 8, Nigeria Forward Ta Nemi Ƴan Siyasar Arewa

September 19, 2026
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Dagaci A Kano

‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Dagaci A Kano

September 19, 2026
Yadda Amurka Ta Mayar Wa Sin Da Kayan Tarihi Ya Nuna Kyakkyawan Fata Na Gina Dangantaka Mai Inganci A Tsakaninsu

Yadda Amurka Ta Mayar Wa Sin Da Kayan Tarihi Ya Nuna Kyakkyawan Fata Na Gina Dangantaka Mai Inganci A Tsakaninsu

September 18, 2026
Sin Ta Bukaci Japan Ta Fuskanci Tarihinta Na Mamayar Zalunci Tare Da Waiwaye Mai Zurfi A Kai

Sin Ta Bukaci Japan Ta Fuskanci Tarihinta Na Mamayar Zalunci Tare Da Waiwaye Mai Zurfi A Kai

September 18, 2026
Atiku Ga Tinubu: Fada Wa ‘Yan Nijeriya Yadda Ka Samu Digiri Ba Tare Da Firamare Da Sakandare Ba

Atiku Ya Nemi Tinubu Ya Rage Farashin Man Fetur Don Sauƙaƙa Wa ’Yan Nijeriya Wahalar Da Suke Sha

September 18, 2026
Kasar Sin Ta Samu Jarin Waje Kimanin Yuan Biliyan 479.95 A Watanni 8 Na FarkonBana

Kasar Sin Ta Samu Jarin Waje Kimanin Yuan Biliyan 479.95 A Watanni 8 Na FarkonBana

September 18, 2026
Sana’ar Aike Da Sakwanni a Sin Ta Ci Gaba Da Bunkasa Cikin Kwanciyar Hankali

Sana’ar Aike Da Sakwanni a Sin Ta Ci Gaba Da Bunkasa Cikin Kwanciyar Hankali

September 18, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.