ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shiga Cibiyar ICAN Zai Ba Da Damar Samun Aikin Yi Cikin Sauƙi —Alhaji Jamilu Ɗaihur

by Sulaiman
1 month ago
ICAN

Cibiyar Ƙwararrun Masana Lissafin Kuɗi ta Nijeriya (ICAN) rehen Jihar Kano ta bayyana ƙudirinta na tallafa wa al’ummar Kano a fannin akanta da samun aiki cikin sauki, domin tabbatar da an cika buƙatunsu tare da tabbatar da jin daɗin mambobinta.

Shugaban cibiyar ICAN resnen Jihar Kano, Alhaji Jamilu Abdullahi Ɗaihur ne ya bayyana haka a wata ganawa da manema labarai.Alhaji Ɗaihur ya ce ɗaya daga cikin manyan ƙalubalen da cibiyar ke fuskanta a yanzu shi ne, rashin ofis nasu na dindindin, domin wajen da suke amfani da shi yanzu na wucin-gadi ne, Gwamnatin Jihar Kano ce ta ba su aro a ginin ɗakin karatu na Murtala Muhammad.

Ya ce wani ƙalubalen da ke damun su shi ne, na rashin sha’awar al’ummar Kano wajen shiga ICAN, wanda kuma an kawo shi Jihar Kano ne don ya amfanar da al’ummarta.

ADVERTISEMENT

Ya yi kira ga al’ummar Kano su zo su shiga ICAN domin samun cin gajiyar amfani da take da shi sosai wanda gwamnati da al’umma za su amfana.Shugaban ICAN reshen Jihar Kano, Alhaji Ɗaihur ya bayyana cewa tsarin shiga cibiyar an sauƙaƙa shi ga waɗanda suke matakin farko suna ba su laccoci kyauta, suna taimakawa wajen biya musu kuɗin jarrabawa.

Ya bayyana matakan shiga cibiyar cewa, dole ne mutum ya kasance yana da takardar shaidar WAEC ko NECO da a ƙalla ‘credit 5’ ciki har da lissafi da Turanc ga waɗanda suka kamala karatun sakandire.Sannan ya ce matakin shaidar digiri ko HND za a yi masa rajista kai tsaye, ba lallai sai yana da shaidar yin karatun fannin tattalin arziƙi ba, kowane fanni ma za a karɓa.

LABARAI MASU NASABA

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

Ya yi nuni da cewa duk da yawan al’ummar Kano da ƴan kasuwarsu har yanzu akwai ƙarancin ƙwararrun masana akanta, wannan ne ya sa suke yunƙurin wayar da kan jama’asu wajen shiga ɓangare daban-dabn.

Alhaji Ɗaihur ya ce reshen cibiyar ICAN a Jihar Kano za ta ci gaba da wayar da kan jama’a domin samar da ƙwararrun akantoci da za su taimaka wajen bunƙasa tattalin arziƙin jihar.

ICAN
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
  • Sulaiman
    Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba
  • Sulaiman
    Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa
  • Sulaiman
    Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

MASU ALAKA

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu
Labarai

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

September 10, 2026
Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara
Labarai

Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

September 10, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia
Manyan Labarai

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

September 10, 2026
Next Post
Zamfara

Majalisar Sarakunan Zamfara Ta Yi Kakkausan Suka Ga Masu Rura Wutar Rikicin Siyasa

LABARAI MASU NASABA

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

September 10, 2026
Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

September 10, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

September 10, 2026
’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

September 10, 2026
2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

September 10, 2026
Zabe: Gwamnatin Kano Ta Taƙaita Zirga-zirgar Mutane Da Ababen Hawa

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026
Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.