Cibiyar lura da harkokin waje ta alummar kasar Sin ta ce za a gudanar da dandalin tattaunawa, game da batun jagorancin duniya, a sabon yankin Xiongan dake lardin Hebei na arewacin kasar Sin, tsakanin ranakun 23 zuwa 25 ga watan Oktoban nan. (Saminu Alhassan)
ADVERTISEMENT














