ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, October 25, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sojoji Sun Kai Hare-hare 367, Sun Kashe ’Yan Ta’adda 52 A Watan Satumba – DHQ

by Sadiq
4 weeks ago

Shalkwatar Tsaro ta Nijeriya ta ce sojoji sun kai hare-hare 367 tare da daƙile wasu a sassa daban-daban na ƙasar a watan Satumban 2026.

Operation Enduring Peace ce ta fi kai mafi yawan hare-haren, inda ke da 147, sai Operation Fansan Yamma ta kai hare-hare 115, sannan Operation Whirl Stroke da hare-hare 55.

Daraktan Ayyukan Yaɗa Labaran Tsaro, Manjo Janar Michael Onoja, ya ce sojoji sun mayar da martani a kan hare-haren tare da daƙile maharan.

ADVERTISEMENT

Ya ce a cikin watan, sojojin sun kashe ’yan ta’adda da masu aikata laifuka 52, tare da kama wasu 350, sannan suka ceto mutane 655 da aka yi garkuwa da su.

Haka kuma, ’yan tawaye 75 sun miƙa wuya.

LABARAI MASU NASABA

EFCC Ta Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata Na 2026, Duba Sharuɗɗan Neman Aikin

Wa’adin INEC Ya Ƙare: Ina Makomar Takarar Aminu Gwarzo A Kano Da Pantami A Gombe?

Sojojin sun ƙwato makamai 52 da harsasai 2,335, tare da lalata wuraren tace man fetur ba bisa ƙa’ida ba guda takwas.

Sun kuma ƙwato lita sama da 304,822 ta man fetur da aka sace.

A cikin watanni uku na zango na uku na shekarar 2026, Onoja ya ce sojojin sun kashe ’yan ta’adda da masu aikata laifuka 554, sun kama 1,333, sannan sun ceto mutane 1,736 da aka yi garkuwa da su.

MASU ALAKA

EFCC Ta Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata Na 2026, Duba Sharuɗɗan Neman Aikin
Manyan Labarai

EFCC Ta Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata Na 2026, Duba Sharuɗɗan Neman Aikin

October 25, 2026
Wa’adin INEC Ya Ƙare: Ina Makomar Takarar Aminu Gwarzo A Kano Da Pantami A Gombe?
Siyasa

Wa’adin INEC Ya Ƙare: Ina Makomar Takarar Aminu Gwarzo A Kano Da Pantami A Gombe?

October 25, 2026
Kwamitin Zartarwa Na ADC Na Ƙasa Ya Yi Watsi Da Bangaran David Mark Da Bala Gombe, Ya Naɗa Shugabancin Riƙo
Siyasa

ADC Ta Yi Wa APC Ba’a Kan Zargin Hayar Taron Jama’a Da Rashin Cika Kujeru A Taron Kaduna

October 25, 2026
Next Post
Matasan Afirka Na Cin Gajiyar Fasahohin Sana’o’i Da Sin Take Samar MusuK

Matasan Afirka Na Cin Gajiyar Fasahohin Sana’o’i Da Sin Take Samar MusuK

LABARAI MASU NASABA

NCDC Za Ta Fara Biyan Mutanen Da Aka Killace ₦100,000 Saboda Ebola

NCDC Za Ta Fara Biyan Mutanen Da Aka Killace ₦100,000 Saboda Ebola

October 25, 2026
Sin Ta Harba Sabon Rukunin Taurarin Dan Adam Na Intanet

Sin Ta Harba Sabon Rukunin Taurarin Dan Adam Na Intanet

October 25, 2026
Farashin Tumatir Ya Tsiri, Na Barkono Ya Sauka A Legas

Farashin Tumatir Ya Tsiri, Na Barkono Ya Sauka A Legas

October 25, 2026
Jami’in WHO: Kasar Sin Na Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Habaka Ci Gaban Magungunan Gargajiya A Duniya

Jami’in WHO: Kasar Sin Na Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Habaka Ci Gaban Magungunan Gargajiya A Duniya

October 25, 2026
Hatsarin Manyan Motoci Biyu Ya Hallaka Uwa Da Ɗanta  A Legas

Hatsarin Manyan Motoci Biyu Ya Hallaka Uwa Da Ɗanta A Legas

October 25, 2026
An Yi Bikin Nune-nunen Hotuna A Nijeriya Bisa Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin

An Yi Bikin Nune-nunen Hotuna A Nijeriya Bisa Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin

October 25, 2026
EFCC Ta Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata Na 2026, Duba Sharuɗɗan Neman Aikin

EFCC Ta Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata Na 2026, Duba Sharuɗɗan Neman Aikin

October 25, 2026
SERAP Ta Kai Gwamnatin Nijeriya Kotu Kan Zargin Badakalar Naira Biliyan 78.8

SERAP Ta Kai Gwamnatin Nijeriya Kotu Kan Zargin Badakalar Naira Biliyan 78.8

October 25, 2026
Malaman Makarantun Gwamnati A Abuja Za Su Tsunduma Yajin Aiki Daga Ranar Litinin

Peter Obi, Marowaci Ne Ba Zai Iya Shugabancin Nijeriya Ba – Wike

October 25, 2026
Wa’adin INEC Ya Ƙare: Ina Makomar Takarar Aminu Gwarzo A Kano Da Pantami A Gombe?

Wa’adin INEC Ya Ƙare: Ina Makomar Takarar Aminu Gwarzo A Kano Da Pantami A Gombe?

October 25, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.