ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wane Kuzari Ne Ke Karfafawa Sin Da Kasashen Tsakiyar Asiya “Su Tsira Tare Su Gudu Tare”?

by CMG Hausa
3 years ago

Daga gobe Alhamis zuwa jibi Juma’a ne za a gudanar da taron kolin Sin da kasashen tsakiyar Asiya karo na farko, a birnin Xi’an, fadar lardin Shaanxi dake arewa maso yammacin kasar Sin.

Tun bayan da Sin ta kulla abokantakar diplomassiya tare da kasashen tsakiyar Asiya a shekarar 1992, dangantakar dake tsakaninsu ta fuskanci kalubalolin da sauyin yanayin kasa da kasa ya haifar. Ko da yake dangantakar tasu ta samu babban ci gaba, inda ta ingantu daga dangantakar makwabta zuwa dangantaka bisa manyan tsare-tsare, da kuma abokantaka bisa manyan tsare-tsare, yayin da hadin gwiwarsu a fannoni daban daban ya samu ci gaba cikin sauri.

  • An Samu Nasarar Gudanar Da Tattaunawar Kafofin Yada Labaru Na Kasar Sin Da Kasashen Tsakiyar Asiya

To amma ko wane irin kuzari ne ya haifar da hakan?
Da farko dai bisa jagorancin shugabannin wadannan kasashe 6 suka bayyana a lokacin da suka kai wa juna ziyara. A cikin shekaru 10 da suka gabata, shugaban Sin Xi Jinping ya ziyarci kasashen dake tsakiyar Asiya har sau bakwai, kana ya yi rangadi a wasu muhimman garuruwan dake kan tsohuwar “hanyar siliki”, kamar Bukhara da Samarkand. A nasu bangare kuwa, shugabannin kasashen dake tsakiyar Asiya, su ma sun taba ziyartar wurare da dama a kasar Sin, kamar biranen Beijing da Shanghai da Qingdao.

ADVERTISEMENT

Kasashen dake tsakiyar Asiya suna cikin tsakiyar nahiyar, kuma tattalin arzikinsu da na Sin, sun yi matukar dacewa da juna, musamman a shekarar 2013, a yayin ziyarar da shugaba Xi Jinping ya gudanar a kasar Kazakhstan, ya gabatar da shawarar “zirin tattalin arziki na hanyar silki” karo na farko, wadda ta samar da manyan damammakin ci gaban juna.

Sin da kasashe biyar na tsakiyar Asiya, kasashe ne masu tasowa, kuma dukkansu sun tsaya tsayin daka kan ra’ayin cudanyar bangarori daban daban, da kuma bin ka’idojin kasa da kasa, suna nuna goyon baya ga juna game da kare cikakken ikon mallakar kasa, da cikakken yankuna, da sauran manyan moriyarsu.

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

A halin yanzu, Sin da kasashen tsakiyar Asiya suna cikin matakin samun ci gaba mai muhimmanci. A sa’i daya kuma, kasashe daban daban suna fuskantar matsalar da canjin yanayin kasa da kasa ke haifarwa, inda mahalartansa ke karfafa fatansu na kawar da kalubaloli tare.

A halin da ake ciki yanzu, taron kolin Sin da kasashen tsakiyar Asiya karo na farko ya zo kan gaba, inda ake sa ran zai baiwa bangarorin biyu damar inganta amincewa da juna bisa tsare-tsarensu, da kuma habaka hadin gwiwarsu a fannoni daban daban. (Safiyah Ma)

CMG Hausa
+ postsBio
  • CMG Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cmg-hausa/
    Shugabannin Kasashen Duniya Sun Yi Wa Sin Fatan Alheri A Sabuwar Shekara
  • CMG Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cmg-hausa/
    San Francisco sabon mafarin hadin gwiwar Sin da Amurka ne
  • CMG Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cmg-hausa/
    Xi Ya Halarci Kwaya-Kwaryan Taron Shugabannin Mambobin APEC
  • CMG Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cmg-hausa/
    Shugaban Kasar Sin Ya Gabatar Da Rubutaccen Jawabi Ga Taron Jagororin Masana’antu Da Kasuwanci Na APEC

MASU ALAKA

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki
Daga Birnin Sin

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

September 10, 2026
Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
Daga Birnin Sin

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba
Daga Birnin Sin

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Next Post
Kasar Sin Ta Yi Kira Da A Taimaka Wa Kasashen Da Ke Yankin Sahel

Kasar Sin Ta Yi Kira Da A Taimaka Wa Kasashen Da Ke Yankin Sahel

LABARAI MASU NASABA

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

September 10, 2026
Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

September 10, 2026

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 10, 2026

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

September 10, 2026
Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Kano, Katsina Da Filato

Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato

September 10, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

September 10, 2026
Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

September 10, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

September 10, 2026
’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

September 10, 2026
2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.