ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wang Yi Ya Gana Da Takwarorinsa Na Cambodia Da Thailand

by Sulaiman
8 months ago

A jiya Lahadi ne ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya gana da takwarorinsa na kasar Cambodia Prak Sokhonn da na kasar Thailand Sihasak Phuangketkeow, a birnin Yuxi na lardin Yunnan dake nan kasar Sin.

A yayin ganawarsa da Prak Sokhonn, Wang Yi ya bayyana cewa, kasar Sin na mayar da matukar hankali kan yanayin tashin hankali a yankin dake kan iyakar Cambodia da Thailand, tana kuma dukufa wajen dawo da bangarorin biyu kan teburin shawarwari domin shimfida zaman lafiya. Ya ce a yanzu haka, rundunonin sojan kasashen biyu sun kulla yarjejeniyar tsagaita bude wuta, kuma kasar Sin ta taya bangarorin biyu murnar hakan. Kana, tana sa ran fitar da muryar lumana daga lardin Yunnan, domin cimma matsaya daya kan kiyaye zaman lafiya, tare da nuna makomar zaman lafiya.

A nasa bangare kuma, Prak Sokhonn ya ce Cambodia ta jinjinawa kasar Sin, game da aikin shiga tsakani da ta yi, tana kuma sa ran gaggauta shimfida zaman lafiya a yankin. Ya kuma yi fatan cewa, ganawar bangarori uku a wannan karo, za ta ba da gudummawar farfado da yanayin zaman lafiya na dindindin a yankin.

ADVERTISEMENT

Bugu da kari, a yayin ganawarsa da Sihasak Phuangketkeow, Wang Yi ya ce, a matsayin amintacciyar makwabciyar kasar Thailand, kasar Sin ba ta son ganin barkewar rikici tsakanin Thailand da Cambodia. Ta kuma yi imanin cewa, idan kasashen biyu su yi shawarwari bisa adalci, da kuma hada kai wajen neman ci gaba, tabbas za su warware sabanin dake tsakaninsu lami lafiya.

A nasa bangare kuma, Sihasak Phuangketkeow bayyana fata ya yi cewa, Wang Yi zai mika sakon gaisuwar sarkin kasar Thailand Maha Vajiralongkorn ga shugaban kasar Sin Xi Jinping, sa’an nan, ya ce, Thailand ta jinjinawa kasar Sin, game da shiga tsakani da ta yi domin shimfida zaman lafiya ta dabarar kasashen Asiya, kana Thailand za ta dukufa wajen cimma burin tsagaita bude wuta baki daya.

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Bugu da kari, a yau Litinin ne aka gudanar da taron ganawar ministocin harkokin wajen kasashen Sin da Cambodia da Thailand a birnin Yuxi, na lardin Yunnan na kasar Sin. Haka kuma, bayan ganawar, bangarorin uku sun fitar da sanarwar hadin gwiwa, inda suka bayyana fannoni biyar, wadanda kasashen Cambodia da Thailand za su tabbatar da kara yin mu’amala da fahimtar juna, domin karfafa yanayin tsagaita bude wuta sannu a hankali, da farfado da mu’amalar dake tsakaninsu, da gina fahimtar siyasa, da kyautata dangantakar dake tsakaninsu, da kuma kare zaman lafiyar yankinsu baki daya. (Mai Fassara: Maryam Yang)

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Na Sayar Da ’Ya’yana, Na Sace Wasu 19 – Wata Da Ake Zargi Da Safarar Yara
  • Sulaiman
    Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan
  • Sulaiman
    ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto
  • Sulaiman
    PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
Daga Birnin Sin

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
Daga Birnin Sin

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Next Post
Babu Sihiri A Nasarorin Da Manchester City Ke Samu A Baya Bayan Nan – Guardiola

Babu Sihiri A Nasarorin Da Manchester City Ke Samu A Baya Bayan Nan - Guardiola

LABARAI MASU NASABA

Yadda Jami’an ‘Yansanda Suka Yi Garkuwa Da Wani Mazaunin Abuja, Sun Kwashe Fiye Da Naira Miliyan 20 A Asusunsa

Na Sayar Da ’Ya’yana, Na Sace Wasu 19 – Wata Da Ake Zargi Da Safarar Yara

September 9, 2026
Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.