Da yammacin yau Litinin 31 ga wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping wanda ke halatar taron kolin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai wato SCO, a birnin Bishkek, ya gana bi-da-bi da shugaba Shavkat Mirziyoyev na kasar Uzbekistan da shugaba Ukhnaa Khurelsukh na kasar Mongoliya da kuma shugaba Vladimir Putin na kasar Rasha.
ADVERTISEMENT














