Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi rangadi a sabon yankin Xiongan na lardin Hebei dake arewacin kasar a yau Laraba.
Yayin rangadin, Xi Jinping ya jaddada bukatar karfafa kwarin gwiwa da mayar da hankali da samun nasarori da ci gaba da kuma ingiza ginin sabon yankin Xiongan. (Fa’iza)
Talla