ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, September 11, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 11, Sun Jikkata Biyu A Wani Sabon Hari A Katsina

by Sulaiman
5 months ago
Kawayen amarya

Akalla mutane 11 ne aka ruwaito sun mutu a wani sabon harin ‘yan bindiga da suka kai ƙauyen Gurbi da ke ƙaramar hukumar Kankara a Jihar Katsina da yammacin ranar Lahadi.

Da yake tabbatar da harin, kakakin rundunar ‘Yansanda ta Jihar Katsina, DSP Abubakar Sadiq, ya bayyana a wata sanarwa da aka rabawa manema labarai ranar Litinin a Katsina cewa, harin da maharan suka kai ƙauyen Gurbi da misalin ƙarfe 2:40 na rana ya kuma jikkata mutane biyu.

Sanarwar ta ce: “Rundunar ‘Yansandan Jihar Katsina tana sanar da jama’a cikin alhini game da harin ‘yan bindiga da aka kai ƙauyen Gurbi, ƙaramar hukumar Kankara, Jihar Katsina, wanda ya faru da misalin ƙarfe 2:40 na rana a ranar 26 ga Afrilu, 2026.

ADVERTISEMENT

“Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai hari ƙauyen inda suka harbe mutane 11 har lahira, yayin da wasu biyu suka samu raunuka daban-daban kafin isowar jami’an tsaro.”

Sanarwar ta ƙara da cewa bayan samun kiran gaggawa, tawagar jami’an tsaro ta hadin gwiwa da ta haɗa da ‘yansanda, sojoji da sauran hukumomin tsaro ƙarƙashin jagorancin DPO ta garzaya wurin da lamarin ya faru. Maharan sun tsere bayan sun hangi jami’an tsaron suna tunkararsu.

LABARAI MASU NASABA

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Gwamnati Ta Shekarar 2026 Mrs Zubaida Umar

Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro

Katsina
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Gwarzuwar Ma’aikaciyar Gwamnati Ta Shekarar 2026 Mrs Zubaida Umar
  • Sulaiman
    Sin Ta Kafa Manufar Shiga Sahun Manyan Kasashen Dake Da Karfi A Harkar Kera Motoci A Duniya Nan Da Shekarar 2030
  • Sulaiman
    Gwarzon Ɗan Siyasa Na Shekarar 2026 Sanata Abdul’Aziz Abubakar Yari
  • Sulaiman
    Kasar Sin Za Ta Taimaka Wajen Bunkasa Wadatar Makamashi Da Ci Gaba Mai Dorewa A Duniya

MASU ALAKA

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Gwamnati Ta Shekarar 2026  Mrs Zubaida Umar
Labarai

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Gwamnati Ta Shekarar 2026 Mrs Zubaida Umar

September 11, 2026
Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro
Manyan Labarai

Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro

September 11, 2026
Sanata yari
Labarai

Gwarzon Ɗan Siyasa Na Shekarar 2026 Sanata Abdul’Aziz Abubakar Yari

September 11, 2026
Next Post
Kakar Kallon Fina-Finai Ta Bikin Ranar ‘Yan Kwadago Ta Dauki Harama A Sin

SAW

Ɗabi’un Annabi (SAW) Kan Abubuwa Na Al’adar Rayuwa

September 11, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Horar Da Malamai 250,000

Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Horar Da Malamai 250,000

September 11, 2026
Katsina

Sojoji Sun Ceto Mutane 13 Da ’Yan Bindiga Suka Yi Garkuwa Da Su

September 11, 2026
Taron BRICS: Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya Zuwa Indiya

Taron BRICS: Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya Zuwa Indiya

September 11, 2026
Mutfwang Ya Buƙaci Sojoji Su Ƙara Ƙaimi A Aikinsu

Gwamnan Shekara na 2026 Gwamna Caleb Manasseh Mutfwang

September 11, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.