ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, October 25, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

’Yan Nijeriya Za Su Iya Zagina Su Kwana Lafiya – Tinubu

by Sadiq
2 months ago

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya ce ’yan Nijeriya za su iya sukarsa ko zaginsa ba tare da tsoron fuskantar hukunci daga gwamnatinsa ba.

Tinubu ya bayyana haka ne ranar Alhamis a wajen bikin cika shekaru 100 da kafuwar jaridar Daily Times a Abuja.

Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume ne, ya wakilce shi a wajen taron.

ADVERTISEMENT

Shugaban ya ce jure suka da kuma ’yancin aikin jarida na daga cikin muhimman manufofin gwamnatinsa.

Ya kuma ce sauye-sauyen da gwamnatinsa ke yi na da nufin ƙarfafa tattalin arziƙin Nijeriya, inganta ababen more rayuwa, jawo masu zuba jari da samar wa matasa damammaki.

LABARAI MASU NASABA

EFCC Ta Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata Na 2026, Duba Sharuɗɗan Neman Aikin

Wa’adin INEC Ya Ƙare: Ina Makomar Takarar Aminu Gwarzo A Kano Da Pantami A Gombe?

Tinubu ya yaba wa Daily Times bisa gudummawar da ta bayar wajen aikin jarida da kuma adana tarihin Nijeriya tsawon shekaru 100.

Ya kuma ƙaddamar da littafin Nigerian Grand Book, wanda ya ce an samar da shi ne domin adana tarihin ƙasar da kuma karrama ’yan Nijeriya da suka taimaka wajen ci gaban ƙasar.

Tinubu ya yi gargaɗin cewa yawan al’ummar Nijeriya na iya kaiwa miliyan 450 nan da shekarar 2050, lamarin da zai ƙara matsin lamba kan samar da abinci da ruwa.

MASU ALAKA

EFCC Ta Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata Na 2026, Duba Sharuɗɗan Neman Aikin
Manyan Labarai

EFCC Ta Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata Na 2026, Duba Sharuɗɗan Neman Aikin

October 25, 2026
Wa’adin INEC Ya Ƙare: Ina Makomar Takarar Aminu Gwarzo A Kano Da Pantami A Gombe?
Siyasa

Wa’adin INEC Ya Ƙare: Ina Makomar Takarar Aminu Gwarzo A Kano Da Pantami A Gombe?

October 25, 2026
Kwamitin Zartarwa Na ADC Na Ƙasa Ya Yi Watsi Da Bangaran David Mark Da Bala Gombe, Ya Naɗa Shugabancin Riƙo
Siyasa

ADC Ta Yi Wa APC Ba’a Kan Zargin Hayar Taron Jama’a Da Rashin Cika Kujeru A Taron Kaduna

October 25, 2026
Next Post
Sin Ta Bude Sabbin Hanyoyin Kasa Da Kasa 115 Na Dakon Hajoji Ta Sama A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Sin Ta Bude Sabbin Hanyoyin Kasa Da Kasa 115 Na Dakon Hajoji Ta Sama A Watanni Takwas Na Farkon Bana

LABARAI MASU NASABA

Mai Taimaka Wa Babban Sakataren MDD Ya Yaba wa Kasar Sin Bisa Hangen Nesanta

Mai Taimaka Wa Babban Sakataren MDD Ya Yaba wa Kasar Sin Bisa Hangen Nesanta

October 25, 2026
Ƴan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Manoma  2 A Wani Sabon Hari A Kaduna

Ƴan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Manoma 2 A Wani Sabon Hari A Kaduna

October 25, 2026
NCDC Za Ta Fara Biyan Mutanen Da Aka Killace ₦100,000 Saboda Ebola

NCDC Za Ta Fara Biyan Mutanen Da Aka Killace ₦100,000 Saboda Ebola

October 25, 2026
Sin Ta Harba Sabon Rukunin Taurarin Dan Adam Na Intanet

Sin Ta Harba Sabon Rukunin Taurarin Dan Adam Na Intanet

October 25, 2026
Farashin Tumatir Ya Tsiri, Na Barkono Ya Sauka A Legas

Farashin Tumatir Ya Tsiri, Na Barkono Ya Sauka A Legas

October 25, 2026
Jami’in WHO: Kasar Sin Na Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Habaka Ci Gaban Magungunan Gargajiya A Duniya

Jami’in WHO: Kasar Sin Na Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Habaka Ci Gaban Magungunan Gargajiya A Duniya

October 25, 2026
Hatsarin Manyan Motoci Biyu Ya Hallaka Uwa Da Ɗanta  A Legas

Hatsarin Manyan Motoci Biyu Ya Hallaka Uwa Da Ɗanta A Legas

October 25, 2026
An Yi Bikin Nune-nunen Hotuna A Nijeriya Bisa Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin

An Yi Bikin Nune-nunen Hotuna A Nijeriya Bisa Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin

October 25, 2026
EFCC Ta Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata Na 2026, Duba Sharuɗɗan Neman Aikin

EFCC Ta Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata Na 2026, Duba Sharuɗɗan Neman Aikin

October 25, 2026
SERAP Ta Kai Gwamnatin Nijeriya Kotu Kan Zargin Badakalar Naira Biliyan 78.8

SERAP Ta Kai Gwamnatin Nijeriya Kotu Kan Zargin Badakalar Naira Biliyan 78.8

October 25, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.