ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, September 11, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yan Sama Jannatin Shenzhou-23 Sun Shiga Tashar Binciken Sararin Samaniya Ta Sin

by Sulaiman
4 months ago
Sin

‘Yan sama jannatin kumbon Shenzhou-23, sun shiga tashar binciken sararin samaniya ta kasar Sin, wannan shi ne karo na 8 da ‘yan sama jannatin kasar Sin suka hadu a sararin samaniya.

Da misalin karfe 5:13 na sanyin safiyar yau Litinin, ‘yan sama jannatin Shenzhou 21 suka bude kofar tashar binciken sararin samaniya ta Sin, domin maraba da sabbin zuwan.

Wannan shi ne karon farko da ‘yar sama jannati daga yankin Hong Kong na Sin ta shiga tashar.‘Yan sama jannatin 6 sun dauki hoton tunawa da wannan lokaci. Kuma cikin kwanaki masu zuwa, za a mika ragamar ayyuka ga sabbin zuwan, yayin da dukkansu ke cikin tashar dake cikin da’irarta a sararin samaniya.

ADVERTISEMENT

Rokar Long March-2F ne ta harba kumbon Shenzhou-23 mai dauke da ‘yan sama jannati da misalin karfe 11:08 na dare a jiya Lahadi, daga cibiyar harba taurarin dan adam ta Jiuquan da ke arewa maso yammacin Sin.‘Yan sama jannatin da suka hada da Zhu Yangzhu da Zhang Zhiyuan da Li Jiaying, ‘yar yankin Hong Kong da ake kira Lai Ka-ying, su ne za su gudanar da ayyukan bincike na Shenzhou-23 a tashar binciken sararin samaniya ta Sin, karkashin jagorancin Zhu Yangzhu.

Kawo yanzu, kasar Sin ta tura ‘yan sama jannati 30 zuwa sararin samaniya. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)

LABARAI MASU NASABA

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

Sin
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje
  • Sulaiman
    Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya
  • Sulaiman
    Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya
  • Sulaiman
    Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

MASU ALAKA

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya
Daga Birnin Sin

September 10, 2026

Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

Next Post
FRSC Ta Buƙaci Masu Ababen Hawa Su Bi Hanyar Kachia–Bwari Sakamakon Cunkoson Abuja–Kaduna

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar da Shirin Ƙara Kuɗin Jarabawar WAEC da NECO

Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Bai Wa Ɗalibai 100MB Na Data Kyauta Kullum

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci