ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, July 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yankin Hong Kong Na Kasar Sin Ya Zama Cibiyar Kula Da Jarin Ketare Mafi Girma A Duniya

by CGTN Hausa and Sulaiman
1 month ago
Sin

Kamfanin ba da shawara kan batun tattalin arziki na BCG, ya gabatar da wani rahoto a kwanan baya, wanda ya nuna cewa, ya zuwa karshen shekarar 2025, yawan jarin ketare da ake adanawa da kula da su a yankin Hong Kong na kasar Sin, ya kai dalar Amurka tiriliyan 2 da biliyan 950, adadin da ya zarce na kasar Switzerland.

Hakan ya nuna cewa, yankin Hong Kong ya riga ya zama cibiyar kula da jarin ketare mafi girma a duniya.

A ganin jami’ai da masana na yankin Hong Kong, dalilin da ya sa yankin samun wannan matsayi, shi ne manufar da ake aiwatarwa a yankin, ta “kasa daya, tsarin mulki biyu”.

ADVERTISEMENT

A bisa wannan manufa, jari zai iya shiga da fita daga yankin cikin ‘yanci, kana an bayyana dukkan ka’idoji a fili, saboda haka ana cikin wani yanayi na tabbas wajen samun riba ta hanyar zuba jari.

Haka zalika, yankin Hong Kong ya kasance “kofar kasar Sin a fannin hada-hadar kudi”, inda yake samar da dimbin damammaki na zuba jari, a kasuwannin babban yankin kasar Sin ga ‘yan kasuwar kasashe daban daban.Ban da haka, an ce yankin Hong Kong na kokarin taka rawa, a matsayin “kofar yankin Asiya da tekun Pasifika”, inda yake amfani da dimbin kwararru da yake da su a fannonin hada-hadar kudi, da shari’a, da jigilar kaya, da kimiyya da fasaha, wajen zurfafa hadin gwiwar sassan kasa da kasa ta fuskar tattalin arziki, tare da samar da gudunmawa ga bangaren ayyuka na kasar Sin, na bude kofarta ga duniya ta wata ingantacciyar hanya. (Bello Wang)

LABARAI MASU NASABA

Sakamakon Binciken Masana Na Kasar Da Ake Fitarwa Kyauta Yana Kara Jan Hankalin Duniya

Cinikin Waje Ta Kasar Sin Na Bunkasa Cikin Sauri Da Kwanciyar Hankali A Rabin Farko Na Shekara Ta 2026

Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    An Yi Tir Da Kalaman Wasu Sassan Ketare Game Da Yayata Batun Cika Shekaru Goma Da Fitar Da Abin Da Aka Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin”

    Sin Ta Tsara Bunkasa Darajar Cinikayyar Kayayyaki Zuwa Yuan Tiriliyan 60 Yayin Shirin Raya Kasa Na Shekarar 2026 Zuwa 2030
Sin
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman

    Nijeriya Za Ta Zama Ƙasa Mai Zaman Lafiya, Ba Za A Ƙara Samun Kashe-kashen Jama’a Ba – Oluremi Tinubu

MASU ALAKA

Sakamakon Binciken Masana Na Kasar Da Ake Fitarwa Kyauta Yana Kara Jan Hankalin Duniya
Daga Birnin Sin

July 14, 2026

Next Post
Rikicin ADC: Kotu Ta Sanya 3 Ga Yuni Don Sauraron Ƙarar Nafiu Bala Kan David Mark

Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga

Kotu Ta Tsare Shugaban Makaranta Da Malami Kan Zargin Lalata Da Ɗaliba Mai Shekara 6 A Gombe

July 14, 2026
An Bankado Muguwar Aniyar Japan Ta Haifar Da Tashin Hankali A Tekun Kudancin Sin

Layin Dogo Tsakanin Tanzaniya Da Zambiya Ya Zama Shaidar Abota Tsakanin Sin Da Afirka

Nijeriya da Masar Sun Ƙulla Haɗin Gwiwa Domin Yaƙi da Miyagun Ƙwayoyi

CMG Ya Gudanar Da Babban Taron Masu Kirkirar Manyan Shirye-Shirye Da Fina-Finai

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci