ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 24, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yansanda Sun Kama Mutane 14, Sun Kwato Motoci 17 Da Aka Sace A Abuja

by Sulaiman
5 months ago

LABARAI MASU NASABA

El-Rufai Ya Magantu Kan Abokansa Da Suka Yi Shiru Yayin Da Yake Tsare A Hannun ICPC

An Kama Wani Mutum Kan Zargin Bai Wa ’Yan Bindiga Bayanai A Sakkwato

Rundunar ‘Yansandan Babban Birnin Tarayya (FCT) ta sanar a ranar Laraba cewa ta kama mutane 14 da ake zargi da satar motoci, da ‘yan fashi, tare da kwato motoci 17 da aka sace a sassa daban-daban na Abuja.

Da yake zantawa da manema labarai a hedikwatar rundunar, Kwamishinan ‘Yansanda, Ahmed Sanusi, ya bayyana cewa kamen ya biyo bayan ƙara ƙaimin gudanar da ayyukan sirri na leƙen asiri da aka fara tun daga watan Maris 2026 zuwa yanzu.

Ya ce an gudanar da waɗannan ayyuka ne ta hannun sassa daban-daban na rundunar da suka haɗa da Mabushi, Durumi, Maitama, da Babban Ofishin ‘Yansanda na FCT, inda aka mayar da hankali kan satar motoci, fashin “one chance”, da sauran laifuka masu alaƙa.

ADVERTISEMENT

Sanusi ya ƙara da cewa, ana zargin waɗannan mutane da hannu a kwacen motoci da amfani da bindiga, satar motoci daga wuraren ajiye su, da kuma masu amfani da motocin wajen aikata laifuka.

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Sultan Ya Gargaɗi Malaman Addini Kan Kare Masu Cin Hanci Da Rashawa
  • Sulaiman
    ’Yansanda Sun Ƙwato Motoci 52, Sun Kama Masu Laifi 177 A Mako Guda
  • Sulaiman
    Kada Ku Ɗauki Nauyin Aikin Hajji Da Kuɗaɗen Da Aka Sace — Sultan Ga ’Yan Siyasa
  • Sulaiman
    Ya Kamata Kowane Dan Nijeriya Ya Samu Horon Soja – Ministan Tsaro

MASU ALAKA

Kotu Ta Umarci A Kamo Mata Dogarin Gwamna El-Rufa’i
Manyan Labarai

El-Rufai Ya Magantu Kan Abokansa Da Suka Yi Shiru Yayin Da Yake Tsare A Hannun ICPC

September 24, 2026
Garkuwa: Sarkin Gobir Ya Bukaci Agajin Gaggawa Daga Gwamnatin Sakkwato
Manyan Labarai

An Kama Wani Mutum Kan Zargin Bai Wa ’Yan Bindiga Bayanai A Sakkwato

September 24, 2026
’Yan Bindiga Sun Sace Matafiya 28 A Jihar Filato
Manyan Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Sa-kai 3, Rami Ya Rufta Kan Masu Haƙar Ma’adinai 4 A Filato

September 24, 2026
Next Post
Peng Liyuan Da Uwargidan Shugaban Vietnam Sun Ziyarci Babban Dakin Wasannin Kwaikwayo Na Kasar Sin

Peng Liyuan Da Uwargidan Shugaban Vietnam Sun Ziyarci Babban Dakin Wasannin Kwaikwayo Na Kasar Sin

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Yi Kira Da A Karfafa Ci Gaban Fasahar AI Ta Yadda Za Ta Amfani Jama’a Da Kyautata Rayuwarsu

Sin Ta Yi Kira Da A Karfafa Ci Gaban Fasahar AI Ta Yadda Za Ta Amfani Jama’a Da Kyautata Rayuwarsu

September 24, 2026
Kotu Ta Umarci A Kamo Mata Dogarin Gwamna El-Rufa’i

El-Rufai Ya Magantu Kan Abokansa Da Suka Yi Shiru Yayin Da Yake Tsare A Hannun ICPC

September 24, 2026
An Cimma Yarjejeniyoyi Da Dama A Zagaye Na 8 Na Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayyar Sin Da Amurka

An Cimma Yarjejeniyoyi Da Dama A Zagaye Na 8 Na Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayyar Sin Da Amurka

September 24, 2026
Sin Na Aiwatar Da Kwararan Matakan Ingiza Ci Gaban Duniya

Sin Na Aiwatar Da Kwararan Matakan Ingiza Ci Gaban Duniya

September 24, 2026
Firaministan Sin: Karfafa Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Da Masu Ci Gaba A Fannin Cinikayyar Fasahohin Zamani

Firaministan Sin: Karfafa Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Da Masu Ci Gaba A Fannin Cinikayyar Fasahohin Zamani

September 24, 2026
Xi Jinping Ya Isa Washington DC Don Ziyarar Aiki a Amurka

Xi Jinping Ya Isa Washington DC Don Ziyarar Aiki a Amurka

September 24, 2026
Garkuwa: Sarkin Gobir Ya Bukaci Agajin Gaggawa Daga Gwamnatin Sakkwato

An Kama Wani Mutum Kan Zargin Bai Wa ’Yan Bindiga Bayanai A Sakkwato

September 24, 2026
Tsohon Kyaftin Super Eagles William Troost-Ekong Ya Karɓi Musulunci A Qatar

Tsohon Kyaftin Super Eagles William Troost-Ekong Ya Karɓi Musulunci A Qatar

September 24, 2026
’Yan Bindiga Sun Sace Matafiya 28 A Jihar Filato

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Sa-kai 3, Rami Ya Rufta Kan Masu Haƙar Ma’adinai 4 A Filato

September 24, 2026
Musk Ya Hango Gagarumin Ci Gaban Mutum-Mutumi Masu Siffar Dan’Adam A Kasar Sin Tare Da Yabawa Da Yadda Kasar Ke Da Ban Sha’awa

Musk Ya Hango Gagarumin Ci Gaban Mutum-Mutumi Masu Siffar Dan’Adam A Kasar Sin Tare Da Yabawa Da Yadda Kasar Ke Da Ban Sha’awa

September 23, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.