ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 7, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Peng Liyuan Da Uwargidan Shugaban Vietnam Sun Ziyarci Babban Dakin Wasannin Kwaikwayo Na Kasar Sin

by Sulaiman and CGTN Hausa
7 months ago

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita

Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

Da safiyar yau Laraba ne Peng Liyuan, uwargidan shugaban kasar Sin Xi Jinping, da Ngo Phuong Ly, uwargidan shugaban kasar Vietnam To Lam dake ziyara a kasar Sin, suka ziyarci babban dakin wasannin kwaikwayo na kasar Sin dake nan birnin Beijing.

Yayin ziyarar, Peng Liyuan ta bayyana cewa, Sin da Vietnam suna makwabtaka da juna, kana suna da al’adu kusan daya, yayin da jama’ar kasashen biyu suke sada zumunta da juna, tana fatan hukumomin al’adu, da masu fasaha na kasashen biyu za su yi hadin gwiwa, da mu’amala da juna ta hanyoyi daban daban, don kara sada zumunta a tsakanin kasashen biyu da jama’arsu baki daya.

A nata bangare, Ngo Phuong Ly ta godewa Peng Liyuan, bisa shirya mata wannan ziyara, tana mai jinjinawa nasarorin da Sin ta samu a fannnonin raya al’adu da fasaha, kana ya yi fatan kara sa kaimi ga mu’amalar al’adu, da fasaha, da kuma sada zumunta a tsakanin kasashen biyu. (Zainab Zhang)

ADVERTISEMENT
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita
  • Sulaiman
    Kyawawan dabi’u Halittar Annabawa Ce Ba Koya Suke Ba
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait
  • Sulaiman
    Gwamnan Zamfara Ya Raba Motoci 300 Da Babura 2,000 Ga Ƙungiyoyi Da Ɗaiɗaikun Mutane A Gusau
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

    Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

    Makon Teku Na Duniya Na 2026 Ya Haskaka Rawar Da Sin Ke Takawa A Fannin Jagorancin Teku

MASU ALAKA

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita
Daga Birnin Sin

November 6, 2026
Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya
Daga Birnin Sin

Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

November 6, 2026
Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

November 6, 2026
Next Post
Uba Sani Ya Amince da Biyan Naira Biliyan 4.289 Ga ‘Yan Fansho

Uba Sani Ya Amince da Biyan Naira Biliyan 4.289 Ga 'Yan Fansho

LABARAI MASU NASABA

Takarata Ba Ko A Mutu Ko Ai Rai Ba Ce – Gwamnan Kano

November 7, 2026
Za Ku Sha Jar Miya A Zangona Na Biyu – Tinubu

Tinubu Ya Yi Wa Peter Obi Shaguɓe Kan Matsalar Zaizayar Ƙasa A Anambra

Ba Don Sauye-Sauyen Tattalin Arziƙin Da Muka Yi Ba, Da Darajar Naira Ta Ruguje – Tinubu

Barazana Ko Tsoratarwa Ba Zai Sa Na Janye Daga Takara Ba – Atiku

Barazana Ko Tsoratarwa Ba Zai Sa Na Janye Daga Takara Ba – Atiku

November 7, 2026
Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita

November 6, 2026
Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

November 6, 2026
Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

November 6, 2026
Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

Shari’ar Zargin Juyin Mulki: Me Ya Shigar Da Bidiyon Binciken Sojoji Kotu?

November 6, 2026
Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

November 6, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci