ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ɗantsoho Ya Jinjina Wa Hukumar FCC Kan Sabbin Sauye-Sauyen Da Ta Samar

by Abubakar Abba
2 months ago
FCC

Shugaban Hukumar kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Ƙasa NPA, Dakta Abubakar Ɗantsoho, ya jinjina wa Hukumar daidaiton rabon muƙamai ta ƙasa wato, FCC, kan sabbin sauye-sauyen da take ci gaba da ƙirƙirowa.

Ya ce, sauye-sauyen, sun kuma zo daidai da ƙoƙarin da Gwamnatin Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ke ci gaba da yi, na sabunta hukumomin Gwamnatin Tarayya.

Ɗantsho ya kuma bai wa Hukumar tabbacin cewa, za ta ci gaba da yin biyaya da ɗaukacin dokokin Hukumar ta FCC.

ADVERTISEMENT

Ɗantsoho ya sanar da haka ne, a ranar Juma’a yayin tattanawa da mahukuntan Hukumar NPA da kwamtin ayyuka da na kula da zirga-zirga da na sufurin Jiragen sama na Hukumar ta FCC.

Tattaunawar ta gudana ne, a shalkwatar Hukumar ta FCC da ke Abuja.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

Shugaban na NPA, ya bayyana gamsuwarsa, kan wannan tataunawar tare da tarbar ban girma da mahukuntan Hukumar ta FCC suka yiwa tawagarsa.

Ya yi nuni da cewa, tattaunawar ta nuna a zahiri, kan irin mayar da hankali da aka yi, wajen gudanar da duk wasu ayyka, bias tafarkin yin gaskiya da bin ƙa’aida.

“Ina danganta wannan nasarorin da ake kan ci gaba da samarwa, kan ƙoƙarin da Gwamnatin Shugaba  Bola Ahmed Tinubu, ke gaba da yi, musamman wajen ƙara haɓaka fannin sufurin Ɗantsoho,”.

Kazalika, ya nanata cewa, haɗaka a tsakanin Hukumomin Gwamnati, zai ƙara ciyar da Nijeriya gaba, haka kuma bin ƙa’idoji da tsare-tsaren da dokokin da Gwamnatin ta shinfiɗa, za su ƙara ƙarfafa ƙara gudanar da ayyuakn Gwamnatin, yadda ya kamata.

Ɗantsoho yayi nuni da cewa, wannan haɗakar a tsakanin NPA da FCC, za ta taiamaka matuƙa, wajen ƙara gudanar da shugabanci da kuma tallawa ƙara ciyar da Nijeriya gaba.

Ya sanar da cewa, shekaru da dama da suka gabata, NPA ta ci gaba da kasancewa, kan gaba wajen bayar da gagarumar gudunmawa, na ƙara ciyar da ƙasar gaba.

Shugaban ya ce, a baya Rundunar Sojin Ruwan ƙasar nan, da Hukumar Hukumar Kula da Harkokin Tsaron Tashoshin Jiragen Ruwa ta Ƙasa wato  NIMASA, sun kasance suna haɗe ne da NPA, kafin a raba su.

A cewrasa, NPA ce har yau, ke ci gaba da kula da ayyukan Tashoshin Jiragen Ruwa na Fatakwal, Warri, Calabar, Onne, Tin Can Island, Apapa da Lekki, musamman duba da nauyin da aka ɗora mata na tabbatar da shiga da fitar Jiragen Ruwa na ƙasa da ƙasa.

Ɗantsoho ya ƙara da cewa, Tashoshin Jiragen Ruwan Nijeriya, na gudanar da ayyukansu ne, daidai na ƙasashen Cotonou, Lomé, Ghana da Abidjan, musamman wajen kula da saukar Jiragen Ruwa.

A na sa  jawabin, Sugaban Kwamtin na FCC Honorabil Peter Eze, yabawa mahukuntan NPA, musamman kan haɗakar, inda ya ce, manufar wannan tattaunawar shi ne, domin a ƙara ƙarfafa haɗaka, a tsakanin hukumomin biyu, wajen ƙara tabbatar da ana gudnar da yin gaskiya wajen gudanar da ayyakan Gwamnatin Tarayya yadda ya kamata.

Ya kuma bayyana jin daɗinsa ƙarara, kan irin gudanar da shugabanci na gari na Dakta Ɗantsoho, musamman kan yadda yake ci gaba da mayar da hankali, wajen ƙara ciyar da NPA gaba.

FCC
Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya

NDLEA Ta Cafke Ƴar Shekara 67 Da Hodar Iblis Da Aka Ɓoye A Cikin Ayaba

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.