ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, October 23, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Zancen Tsige Wani Malami Don Ya Yi Kamfen Wa Tinubu Wasan Kwaikwayo Ne – Sheikh Disina

by Khalid Idris Doya
4 hours ago

Babban malamin addinin musulunci a jihar Bauchi, Dr. Ibrahim Adam Disina, ya bayyana cewar labarin da wasu gidajen yada labarai suka wallafa na cewa an tsige wani Limamin a Bauchi daga limancinsa don ya yi kamfen wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu “wasan kwaikwayo ne kawai.”

Malamin ya bayyana cewar babu wani gaskiya a cikin lamarin da aka yaɗa.Malamin wanda ke martani kan labarin da aka yaɗa da ke cewa an cire wani Limami Dahiru Abubakar daga limanci a unguwar Madina Quarters don ya yi kamfen wa Tinubu.

Babban malamin Ahlul Sunnah ɗin a wani wasika da ya aike wa jaridar Daily Trust da Gidan Rediyon BBC Hausa, ya ce mazauna Bauchi da masu bibiyan al’amuran siyayasar jihar sun san labarin ƙarya ne.A cikin saƙonsa ya ce, “Labarin Limamin da aka tsige a Bauchi fa wasan kwaikwayo ne!!!”

ADVERTISEMENT

Mazauna Bauchi da masu bibiyan al’amuran siyayasar jihar sun san cewa wannan labarin daidai yake da na ruwan Bagaja!! Zurke dan Muhammadu, Himma dai dan Shehu!!.”Ya ƙara da cewa BBC da Daily Trust sun wallafa abun da yake wasa da shi a social media a matsayin sahihin lamari.

“Kafafen yada labarai ne biyu abin amincewa da musu tsammanin tantancewa da kwarewa da binciken kwakwaf amma sun fada komar Social Media!!””Na yi matukar mamakin yanda suka fada wannan ramin duk da gogewarsu a wannan fanni!!.””Allah ya kiyaye na gaba!! Allah mun tuba!,” ya ƙara.

LABARAI MASU NASABA

Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara

Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya

Disina ya ƙara da cewa, “Malamai suka ce: Izgili da wani abu na addini kan iya fitar da Mutum daga addini, domin alama ce ta rashin gimama Allah.””Allah na karbar tuban Bawa a kowane bigire in ba gargara ba! Allah ka sa mu tsallake wannan Siradi da Mutuncinmu da addininmu!!,” In ji Sheikh Disina.

Wakilinmu ya labarto cewa bayan Sheikh Disina mutane da dama suna ta nuna damuwarsu kan labarin inda suka nemi ‘yan jarida da suke yada hakikan abun da ya faru ba neman sanya jama’a cikin shakku ba.

Khalid Idris Doya
+ postsBio
  • Khalid Idris Doya
    https://hausa.leadership.ng/author/khalid-idris-doya/
    2027: Mazauna Bauchi Sun Ƙalubalanci Iƙirarin Limami Na Cewa An Cire Shi Saboda Tallar Tinubu
  • Khalid Idris Doya
    https://hausa.leadership.ng/author/khalid-idris-doya/
    Rikicin Cikin Gida Ya Ɓarke A Jam’iyyar APM, Wani Ɓangare Ya Tsige Shugaban Jam’iyyar A Bauchi
  • Khalid Idris Doya
    https://hausa.leadership.ng/author/khalid-idris-doya/
    Kakakin Majalisar Bauchi Ya Tsallake Rijiya Da Baya Yayin Da Tawagarsa Ta Gamu Da Hatsari
  • Khalid Idris Doya
    https://hausa.leadership.ng/author/khalid-idris-doya/
    Bauchi 2027: APM Ta Ƙalubalanci Takarar Shehu Buba, Ta Nemi Kotu Ta Umurci INEC Ta Cire Sunansa

MASU ALAKA

Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara
Manyan Labarai

Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara

October 23, 2026
Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya
Ra'ayi Riga

Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya

October 23, 2026
Labarai

Shugabar Jaridar LEADERSHIP Ta Halarci Bikin Aza Harsashin Cibiyar Ƙirƙire-Ƙirƙire Tare Da Remi Tinubu A Abuja

October 23, 2026
Next Post
Sanata Abdul’aziz Yari Ya Ziyarci Sarkin Zazzau

Yaƙin Neman Zaɓe: ’Yansanda Sun Hana Manyan Motoci Shiga Kaduna Gabanin Ziyarar Tinubu

Yaƙin Neman Zaɓe: ’Yansanda Sun Hana Manyan Motoci Shiga Kaduna Gabanin Ziyarar Tinubu

October 23, 2026
An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh

An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh

October 23, 2026
Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Raba Naira Miliyan 6 da Atamfofi 1,100 a Taron APC

Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Raba Naira Miliyan 6 da Atamfofi 1,100 a Taron APC

October 23, 2026
Kamfanin Simintin Dangote Ya Ware Miliyoyi Don Tallafawa Karatun Al’ummar Gboko

Kamfanin Simintin Dangote Ya Ware Miliyoyi Don Tallafawa Karatun Al’ummar Gboko

October 23, 2026
Sanata Abdul’aziz Yari Ya Ziyarci Sarkin Zazzau

Sanata Abdul’aziz Yari Ya Ziyarci Sarkin Zazzau

October 23, 2026
Zancen Tsige Wani Malami Don Ya Yi Kamfen Wa Tinubu Wasan Kwaikwayo Ne – Sheikh Disina

Zancen Tsige Wani Malami Don Ya Yi Kamfen Wa Tinubu Wasan Kwaikwayo Ne – Sheikh Disina

October 23, 2026
Ɗan Obasanjo Ya Shiga Tafiyar Ƙungiyar ‘Tinubu Must Stay Movement’

Ɗan Obasanjo Ya Shiga Tafiyar Ƙungiyar ‘Tinubu Must Stay Movement’

October 23, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.