ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, September 20, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ɗan Majalisar Kano Abdulmumin Jibrin Ya Yi Taƙaddama Da Abokin Takararsa A Bainar Jama’a

by Sulaiman
5 months ago
Jibrin

Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Kiru/Bebeji a Jihar Kano, Abdulmumin Jibrin, ya shiga wata takaddama mai zafi da abokin takararsa, Sunusi Majidaɗi Ƙiru da wasu daga cikin mutanen mazaɓarsa na bangaren Ƙiru, lamarin da ya karade kafafen sada zumunta.

A cikin wani bidiyo da ke yawo a shafukan sada zumunta, an ga ɗan majalisar — wanda ke wa’adi na huɗu a Majalisar Tarayya — yana musayar kalamai da jama’a, inda a wani lokaci ya riƙa furta kalamai masu zafi yayin da mutane suka taru a kusa da shi.

Ba a tabbatar da ainihin abin da ya haifar da takaddamar ba a hukumance. Sai dai wasu masu lura da al’amuran siyasa sun danganta lamarin da siyasar yankin, musamman yayin da ake shirin zaɓe mai zuwa.

ADVERTISEMENT

Wata majiya ta bayyana cewa lamarin ya faru ne lokacin da Jibril Kopa ya ƙaurace wa gaisawa da Sunusi Majidaɗi Ƙiru, bayan wani zaman sulhu da aka gudanar kwanan nan domin fidda ‘yan takara a jam’iyyar APC a Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin gwamna Alhaji Abba Kabiru Yusuf.

A wani bidiyo daban da shi ma ke yawo, an ga wasu daga cikin mutanen yankin suna bayyana rashin jin daɗinsu da Jibrin, inda suke rera masa wakar, “Ba ma yi,” ma’ana “ba ma sonka kuma.”

LABARAI MASU NASABA

2027: Magoyin Bayan Atiku Ya Fice Daga ADC, Ya Goyi Bayan Tinubu

Ban Taɓa Yi Wa Tinubu Alƙawarin Zan Koma APC Ba – Wike

Har zuwa lokacin haɗa wannan rahoto, Honorabul Jibrin bai fitar da wata sanarwa a hukumance ba dangane da lamarin.

Jibrin
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Adadin Tafiye-Tafiyen Da Jiragen Kasa Masu Jigilar Fasinjoji Suka Yi A Sin Ya Kai Matsayin Koli A Watanni 8 Na Bana
  • Sulaiman
    Kungiyar ’Yan Kasuwar Kaduna Ta Rantsar Da Sabon Shugaban Riƙo
  • Sulaiman
    Sin Na Fatan Inganta Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Jerin Shirye Shiryen Gabatar Da Al’adun Kasar Sin A WTO

MASU ALAKA

2027: Magoyin Bayan Atiku Ya Fice Daga ADC, Ya Goyi Bayan Tinubu
Siyasa

2027: Magoyin Bayan Atiku Ya Fice Daga ADC, Ya Goyi Bayan Tinubu

September 19, 2026
2023: Me Ya Sa Ake Rububin Wike?
Siyasa

Ban Taɓa Yi Wa Tinubu Alƙawarin Zan Koma APC Ba – Wike

September 16, 2026
Jibrin
Siyasa

An Gudanar Da Sallar Zana’idar Tsohon Gwamnan Gongola

September 13, 2026
Next Post
Yanzu-yanzu: ‘Yan Majalisar Wakilai 17 Sun Fice Daga ADC Zuwa NDC

Yanzu-yanzu: ‘Yan Majalisar Wakilai 17 Sun Fice Daga ADC Zuwa NDC

LABARAI MASU NASABA

Trump Ya Hana CNN Da Wasu Kafofin Yaɗa Labarai Shiga Fadar White House

Trump Ya Hana CNN Da Wasu Kafofin Yaɗa Labarai Shiga Fadar White House

September 19, 2026
Adadin Tafiye-Tafiyen Da Jiragen Kasa Masu Jigilar Fasinjoji Suka Yi A Sin Ya Kai Matsayin Koli A Watanni 8 Na Bana

Adadin Tafiye-Tafiyen Da Jiragen Kasa Masu Jigilar Fasinjoji Suka Yi A Sin Ya Kai Matsayin Koli A Watanni 8 Na Bana

September 19, 2026
Zaɓen Cike Gurbi: Gwamnatin Bauchi Ta Yi Allah-wadai Da Kama Masu Kaɗa Ƙuri’a

Zaɓen Cike Gurbi: Gwamnatin Bauchi Ta Yi Allah-wadai Da Kama Masu Kaɗa Ƙuri’a

September 19, 2026
Kungiyar ’Yan Kasuwar Kaduna Ta Rantsar Da Sabon Shugaban Riƙo

Kungiyar ’Yan Kasuwar Kaduna Ta Rantsar Da Sabon Shugaban Riƙo

September 19, 2026
Sin Na Fatan Inganta Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD

Sin Na Fatan Inganta Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD

September 19, 2026
Rikicin Fili: Harsashi Ya Yi Ajalin Ɗalibin Jami’a A Neja

Rikicin Fili: Harsashi Ya Yi Ajalin Ɗalibin Jami’a A Neja

September 19, 2026
An Gudanar Da Jerin Shirye Shiryen Gabatar Da Al’adun Kasar Sin A WTO

An Gudanar Da Jerin Shirye Shiryen Gabatar Da Al’adun Kasar Sin A WTO

September 19, 2026
Za A Gudanar Da Shawarwari Tsakanin Sin Da Amurka Kan Tattalin Arziki Da Cinikayya

Za A Gudanar Da Shawarwari Tsakanin Sin Da Amurka Kan Tattalin Arziki Da Cinikayya

September 19, 2026
Motoci Masu Amfani Da CNG Da Lantarki Sun Rage Kuɗin Sufuri Da Kashi 83 – Tinubu

Motoci Masu Amfani Da CNG Da Lantarki Sun Rage Kuɗin Sufuri Da Kashi 83 – Tinubu

September 19, 2026
Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Angola: Kasar Sin Tana Da Shugaba Mai Hangen Nesa

Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Angola: Kasar Sin Tana Da Shugaba Mai Hangen Nesa

September 19, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.