ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 21, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

2027: Ficewar Obi da Kwankwaso Zai Sa Mu Ƙara Jajircewa — Mark

by Sulaiman
5 months ago
Mark

Shugaban jam’iyyar ADC), David Mark, ya bayyana cewa ficewar manyan ‘yan siyasa kamar Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso zai sa jam’iyyar ta ƙara himma domin samun nasara a zaɓen 2027.

Mark ya yi wannan bayani ne yayin da yake jawabi ga mambobin tsofaffin ‘yan majalisar dokokin tarayya na jam’iyyar ADC a hedikwatar jam’iyyar da ke Abuja.

Ya jaddada cewa duk da tasirin da ficewar jagororin biyu zai yi, hakan zai zama wani ƙarfafawa ga jam’iyyar domin ta sake tsara kanta da ƙarfafa shirinta na zaɓe.

ADVERTISEMENT

“Babu shakka, ficewar Obi da Kwankwaso yana da tasiri, amma hakan zai ƙara sa mu dage mu yi aiki tuƙuru,” in ji Mark.

Ya kuma tabbatar da cewa jam’iyyar za ta shawo kan ƙalubalen da take fuskanta a yanzu, tare da bayyana cewa hakan zai taimaka wajen ƙarfafa ta domin samun nasara a zaɓukan da ke tafe.

LABARAI MASU NASABA

2027: Magoyin Bayan Atiku Ya Fice Daga ADC, Ya Goyi Bayan Tinubu

Ban Taɓa Yi Wa Tinubu Alƙawarin Zan Koma APC Ba – Wike

Mark
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya
  • Sulaiman
    Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su
  • Sulaiman
    An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui
  • Sulaiman
    Kwankwaso Ya Ce A Shirye Yake Ya Sasanta Gwamna Yusuf

MASU ALAKA

2027: Magoyin Bayan Atiku Ya Fice Daga ADC, Ya Goyi Bayan Tinubu
Siyasa

2027: Magoyin Bayan Atiku Ya Fice Daga ADC, Ya Goyi Bayan Tinubu

September 19, 2026
2023: Me Ya Sa Ake Rububin Wike?
Siyasa

Ban Taɓa Yi Wa Tinubu Alƙawarin Zan Koma APC Ba – Wike

September 16, 2026
Mark
Siyasa

An Gudanar Da Sallar Zana’idar Tsohon Gwamnan Gongola

September 13, 2026
Next Post
Kusan Mutane Miliyan 11.3 Ne Suka Yi Shige Da Fice A Kasar Sin A Hutun Ranar Ma’aikata

Kusan Mutane Miliyan 11.3 Ne Suka Yi Shige Da Fice A Kasar Sin A Hutun Ranar Ma’aikata

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Kama Kwamandojin Ƴan Ta’adda A Katsina

Sojoji Sun Kama Kwamandojin Ƴan Ta’adda A Katsina

September 20, 2026
Jonathan Ya Buƙaci A Ƙarawa Ma’aikata Albashi

Jonathan Ya Buƙaci A Ƙarawa Ma’aikata Albashi

September 20, 2026
Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya

Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya

September 20, 2026
Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

September 20, 2026
Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

September 20, 2026
Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

September 20, 2026
Osimhen Ba Zai Buga Wa Nijeriya Wasannin Madagascar Da Guinea-Bissau Ba

Osimhen Ba Zai Buga Wa Nijeriya Wasannin Madagascar Da Guinea-Bissau Ba

September 20, 2026
An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

September 20, 2026
Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

September 20, 2026
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato

September 20, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.