ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

A Matsayinki Na Mace, Kada Ki Yi Wasa Da Wadannan Abubuwa

by Bilkisu Tijjani
3 months ago
Mace

1. Kula da Tsabtar Farce:

Ki rika kula da tsabtar farcenki. Idan kina tara farce tare da sanya lalle ko jan farce, ki tabbata farcenki ba ya tara datti. Idan kuma ba mai tara farce ba ce, ki rika yanke farce tare da gyara shi akai-akai. Hakan yana nuna tsabta, kwarewa da kuma kula da kai.

2. Amfani Da Man Gyaran Jiki:

ADVERTISEMENT

Mata su rika kula da fatarsu. Man gyaran jiki ba lallai sai na sauya launin fata ba. Ki zabi man da ya dace da fatar jikinki, wanda zai taimaka wajen fito da kyawun launinki na asali tare da kiyaye fata daga bushewa.

Idan kina da matsalar fata, yana da kyau ki nemi shawarar likitan fata domin samun maganin da ya dace. Kula da fata na daga cikin abubuwan da ke kara wa mace kima da kwarjini.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi

Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa

3. Kamshi Mai Dadi

Ki kasance mai kamshi a kowane lokaci. Ki samu abin shafawa da ke hana warin jiki sannan ki yi amfani da turare mai dadin kamshi. Tsabta da kamshi suna daga cikin abubuwan da ke sa mutum ya kasance abin girmamawa da karbuwa a cikin al’umma.

4. Kula da Tsabtar Hakora:

Bayan goge baki akai-akai, yana da muhimmanci a kula da lafiya da tsabtar hakora. Idan kina da matsalar canjin launin hakora, za ki iya neman taimakon kwararren likitan hakora ko amfani da kayan goge hakora masu inganci bisa shawarar masana.

Fararen hakora masu tsafta suna kara wa murmushi kyau da armashi.

5. Kula da Gashi da Kai:

Gashi da fatar kai na bukatar kulawa ta musamman. Ki rika wanke kai akai-akai domin kauce wa wari da datti. Bayan wankewa, ki tabbatar kin busar da gashin yadda ya kamata.

Idan kina yin kitso, kada ki bar shi ya dade sosai ba tare da an cire shi an wanke kai ba.     Hakan yana taimakawa wajen kiyaye lafiyar gashi da fatar kai. Idan kuma ba kya yin kitso, ki rika ba gashinki kulawar da ta dace domin ya kasance cikin koshin lafiya.

Mace
Bilkisu Tijjani
+ postsBio
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Tuwon Alkama Da Miyar Taushe
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa

MASU ALAKA

Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi
Ado Da Kwalliya

Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi

September 5, 2026
Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa
Ado Da Kwalliya

Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa

August 29, 2026
Mace
Ado Da Kwalliya

Yadda Ake Kula Da Farce

August 23, 2026
Next Post
Sanata Wamakko Ya Koka Kan Taɓarɓarewar Sha’anin Tsaro

Sanata Wamakko Ya Koka Kan Taɓarɓarewar Sha'anin Tsaro

LABARAI MASU NASABA

Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.