ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, October 30, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Abubuwa 5 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Hannun Jarin Matatar Dangote

by Abubakar Sulaiman
2 months ago
Dangote

Kamfanin Matatar Dangote ya fara sayar da hannayen jarinsa ga jama’a, abin da ake kallon zai zama wani babban ci gaba a kasuwannin hannayen jari na Afirka. Ga muhimman abubuwa biyar da masu zuba jari ya kamata su sani:

1. IPO Mafi Girma A Tarihin Kasuwar Hannayen Jari Ta Afirka
Matatar Dangote na neman tara kusan Naira tiriliyan 2.15, kwatankwacin dala biliyan 1.6, ta hanyar sayar da hannayen jari biliyan 4.1. Wannan tayin ya kimanta darajar kamfanin tsakanin dala biliyan 40 zuwa 49, wanda zai iya sa ya wakilci kusan kashi ɗaya bisa uku na jimillar darajar kasuwar hada-hadar hannun jarin Nijeriya (NGX).

2. Ranar Fara Sayarwa Da Mafi ƙarancin Hannayen Da Za A Iya Siya
An buɗe littafin karɓar umarnin sayen hannayen jarin a yau 14 ga Satumba, 2026, kuma za a ci-gaba har zuwa 13 ga Oktoba, 2026. Ana sayar da kowane hannun jari kan Naira 525, yayin da mafi ƙarancin adadin da mutum zai iya saya shi ne hannaye 10, wanda ya kai Naira 5,250.

ADVERTISEMENT

3. Girman Aikin Matatar Da Shirin Faɗaɗa Ta
Matatar da ke Lekki Free Zone a Jihar Legas, ta kai cikakken ƙarfin tace ɗanyen mai na ganga 650,000 a rana. Ana kuma shirin amfani da kuɗaɗen da za a samu daga sayar da hannun jarin wajen faɗaɗa ƙarfin matatar zuwa ganga miliyan 1.4 a rana, tare da ƙara samar da sinadaran petrochemical.

4. Nigerian Exchange Za Ta Zama Babbar Kasuwar Hannayen Jarin
Za a fara jera hannayen jarin kamfanin kai tsaye a allon NGX. Kamfanin ya ce a halin yanzu zai fi mayar da hankali kan kasuwar NGX, yayin da ake shirin kai hannayen jarin jeri na biyu a kasuwannin duniya, kamar Johannesburg Stock Exchange ko London Stock Exchange, nan gaba bayan kamfanin ya samu isasshen tarihin kasancewa a kasuwar hannayen jari.

LABARAI MASU NASABA

Lakurawa Sun Kashe Insfektan Ƴansanda Da Mutane 11 A Kebbi

NSCDC Ta Cafke Sojan Gona A Kano

5. Rage Dogaro Da Shigo Da Man Fetur Da Kuma Ribar Da Ke Da Alaƙa Da Dala
Matatar Dangote ta taimaka wajen sauya matsayin Nijeriya daga ƙasar da ke dogaro da shigo da tataccen man fetur zuwa ƙasar da ke samarwa kanta tare da fitar da wasu kayayyakin zuwa kasuwannin ƙasashen waje. Tsarin rabon riba na kamfanin na iya bai wa masu hannayen jari kariya daga tasirin sauyin darajar Naira.

Dangote
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Lakurawa Sun Kashe Insfektan Ƴansanda Da Mutane 11 A Kebbi
  • Abubakar Sulaiman
    NSCDC Ta Cafke Sojan Gona A Kano
  • Abubakar Sulaiman
    Sojoji Sun Kama Mutane 4 Masu Taimaka Wa Ƴan Bindiga A Binuwai
  • Abubakar Sulaiman
    Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Sa Ido Kan Kuɗaɗen Da Jihohi Da Ƙananan Hukumomi Ke Samu

MASU ALAKA

Lakurawa Sun Kashe Insfektan Ƴansanda Da Mutane 11 A Kebbi
Manyan Labarai

Lakurawa Sun Kashe Insfektan Ƴansanda Da Mutane 11 A Kebbi

October 30, 2026
NSCDC Ta Cafke Sojan Gona A Kano
Labarai

NSCDC Ta Cafke Sojan Gona A Kano

October 30, 2026
2027: Gwamnonin Kano Da Kaduna Sun Yi Gargaɗi Kan Kalaman Ƙiyayya, Labaran Ƙarya
Labarai

2027: Gwamnonin Kano Da Kaduna Sun Yi Gargaɗi Kan Kalaman Ƙiyayya, Labaran Ƙarya

October 30, 2026
Next Post
Shugaba Xi Ya Bayyana Alkiblar Samar Da Ci Gaba Mai Inganci A Hadin Gwiwar BRICS

Kwamitin Kolin JKS Ya Kira Taron Manema Labarai Game Da Zaman Da Ya Yi

Kwamitin Kolin JKS Ya Kira Taron Manema Labarai Game Da Zaman Da Ya Yi

October 30, 2026
2027: Gwamnonin Kano Da Kaduna Sun Yi Gargaɗi Kan Kalaman Ƙiyayya, Labaran Ƙarya

2027: Gwamnonin Kano Da Kaduna Sun Yi Gargaɗi Kan Kalaman Ƙiyayya, Labaran Ƙarya

October 30, 2026
Sin Ta Mayar Da Martani Ga Amurka Game Da Kakaba Wa Kamfanoninta Takunkumi Dangane Da Batun Xinjiang

Sin Ta Mayar Da Martani Ga Amurka Game Da Kakaba Wa Kamfanoninta Takunkumi Dangane Da Batun Xinjiang

October 29, 2026
Sojoji Sun Kama Mutane 4 Masu Taimaka Wa Ƴan Bindiga A Binuwai

Sojoji Sun Kama Mutane 4 Masu Taimaka Wa Ƴan Bindiga A Binuwai

October 29, 2026
An Kammala Cikakken Zama Na JKS Inda Aka Amince Da Kudurin Ci Gaba Da Bin Cikakken Tsarin Shugabancin Kai Na Jam’iyyar

An Kammala Cikakken Zama Na JKS Inda Aka Amince Da Kudurin Ci Gaba Da Bin Cikakken Tsarin Shugabancin Kai Na Jam’iyyar

October 29, 2026
Xi Ya Mika Sakon Ta’aziyya Game Da Karon Da Jiragen Kasa Suka Yi A Spain Da Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane

Xi Ya Mika Sakon Ta’aziyya Game Da Karon Da Jiragen Kasa Suka Yi A Spain Da Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane

October 29, 2026
Sabon Bashin Da Zamu Ciyo Zai Buɗe Damarmaki Ga Nijeriya – Tinubu

Sabon Bashin Da Zamu Ciyo Zai Buɗe Damarmaki Ga Nijeriya – Tinubu

October 29, 2026
Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Sa Ido Kan Kuɗaɗen Da Jihohi Da Ƙananan Hukumomi Ke Samu

Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Sa Ido Kan Kuɗaɗen Da Jihohi Da Ƙananan Hukumomi Ke Samu

October 29, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.