ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, September 11, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Amfanin Hulba 21 Ga Lafiyar Ɗan’adam?(2)

by Bilkisu Tijjani
9 months ago
Hulba

Yanzu ga bayani daki-daki kan amfanin Hulba ga lafiyarmu:

  1. Hulba na hana bushewar fata; Bincike ya tabbatar da cewa, yin amfani da Hulba na hana bushewar fata. Saboda haka duk mai fama da wannan matsala ta bushewar fata zai iya amfani da Hulba don maganin wannan matsala.

Yadda za a yi: Shi ne mutum ya samu garin Hulba, ya kwaɓa ta da ruwa, amma kwaɓin ya yi kauri, sai ya shafa a fuskarsa, ya bar shi tsawon kamar minti 30 sai ya wanke.

  • Abinda Ya Kamata Kusani Akan Wasan Arsenal Da Chelsea
  • Jihar Zamfara Na Da Rinjaye A Fannin Noma, In Ji Gwamna Lawal A Taron AIF Na Morocco
  1. Hulba na maganin Basir; Ga mutanen da ke fama da wannan matsala ta Basir, za su iya amfani da Hulba su samu sauƙi cikin yardar Ubangiji. Za a samu Hulba a dafa, sai a sauƙe, idan ta huce sai a zuba zuma, a riƙa sha, musamman awa guda kafin a kwanta barci.
  2. Hulba na maganin rashin ruwan mama ga mai shayarwa; A wasu lokutan, akan samu mace ta haihu amma sai ta samu ƙarancin ruwan mama. Yin amfani da Hulba zai samar wa da mai shayarwa ruwan mama, kuma zai taimaka wajen girman jaririnta.

A ƙasashen da ke nahiyar Asiya, mata kan yi amfani da Hulba don maganin matsalar rashin ruwan mama ga mai shayarwa. Masana sun ce, Hulba na taimakawa wajen samar da ruwan mama ga mata ma su shayarwa ne, sakamakon wani sanadari mai suna ‘phytoestrogen’ da ta ke ƙunshe da shi. Ana samun wannan fa’ida ta Hulba ne, ta hanyar shan ta cikin ruwan shayi.

ADVERTISEMENT

Ko kuma, mace ta samu ‘ya’yan Hulba ta dafa da man ridi ta dinga ci har tsawon kwana uku, sannan ta riƙa shafa man a mamanta, In Allah ya so za a samu biyan buƙata, domin kuwa za ta samu ruwan mama da zai wadatar da jaririnta, kuma ya kasance cikin ƙoshin lafiya.

Za Mu Ci Gaba Mako Mai Zuwa Idan Allah Ya Kai Mu

LABARAI MASU NASABA

Gwarzon Shekarar 2026 Abdulsamad Rabiu

Buƙatar Ɗaukar Matakan Daƙile Yaɗuwar Cutar Mashaƙo A Nijeriya

Hulba
Bilkisu Tijjani
+ postsBio
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Tuwon Alkama Da Miyar Taushe
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa

MASU ALAKA

Farashin Siminti Zai Ragu Idan Farashin Kayan Aiki Ya Sauka – BUA
Labarai

Gwarzon Shekarar 2026 Abdulsamad Rabiu

September 11, 2026
Cutar Kwalara Na Ci Gaba Da Yi Wa ‘Yan Nijeriya Kisan Mummuƙe
Manyan Labarai

Buƙatar Ɗaukar Matakan Daƙile Yaɗuwar Cutar Mashaƙo A Nijeriya

September 11, 2026
Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje
Labarai

Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje

September 10, 2026
Next Post
Mutane 5 Sun Mutu, An Yi Garkuwa Da 6 A Harin Ƴan Bindiga A Sokoto

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

September 10, 2026
Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

September 10, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

September 10, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar da Shirin Ƙara Kuɗin Jarabawar WAEC da NECO

Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Bai Wa Ɗalibai 100MB Na Data Kyauta Kullum

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

September 10, 2026
Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.