ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, November 3, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Kaddamar Da Shirin Tallata Fina-Finan Kasar Sin Mai Taken “Reel China” A Kasar Kyrgyzstan

by CGTN Hausa
3 months ago
Kyrgyzstan

LABARAI MASU NASABA

Bangaren Jigilar Kayayyaki Na Sin Ya Samu Tagomashi A Rubu’i 3 Na Farkon Bana

Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa

An gudanar da bikin kaddamar da shirin tallata fina-finan kasar Sin mai taken “Reel China” a jiya Laraba 12 ga watan nan a wani gidan sinima na birnin Bishkek na kasar Kyrgyzstan, inda wakilai kusan dari 3 daga bangaren al’adu da kafafen yada labarai da ’yan asalin Sin da ke zaune a wurin gami da dalibai matasa na kasashen biyu suka hallara.

Domin ci gaba da tabbatar da matsayar da aka cimma tsakanin shugabannin kasashen biyu, da zurfafa mu’amalar al’adu da cudanyar jama’a tsakaninsu, shirin ya zabi wasu nagartattun fina-finan kasar Sin, ciki har da “Blue Planet Outside the Window” da “Pegasus 3”, domin nuna saurin ci gaban masana’antun daukar fina-finan kasar Sin gami da nagartar al’adun gargajiyar kasar. (Murtala Zhang)

Kyrgyzstan
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Bangaren Jigilar Kayayyaki Na Sin Ya Samu Tagomashi A Rubu’i 3 Na Farkon Bana
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Shugaba Xi Jinping Ya Ba Da Umarni Game Da Aikin Daidaita Yanayin Rawayan Kogi

    Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?
ADVERTISEMENT

MASU ALAKA

Bangaren Jigilar Kayayyaki Na Sin Ya Samu Tagomashi A Rubu’i 3 Na Farkon Bana
Daga Birnin Sin

November 2, 2026
Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa
Daga Birnin Sin

Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa

November 2, 2026
Shugaba Xi Jinping Ya Ba Da Umarni Game Da Aikin Daidaita Yanayin Rawayan Kogi
Daga Birnin Sin

Shugaba Xi Jinping Ya Ba Da Umarni Game Da Aikin Daidaita Yanayin Rawayan Kogi

November 2, 2026
Next Post
Yanayin Iska Da Ruwa A Kasar Sin Ya Inganta Sosai A Watanni Bakwai Na Farkon Bana

Yanayin Iska Da Ruwa A Kasar Sin Ya Inganta Sosai A Watanni Bakwai Na Farkon Bana

LABARAI MASU NASABA

Bangaren Jigilar Kayayyaki Na Sin Ya Samu Tagomashi A Rubu’i 3 Na Farkon Bana

Bangaren Jigilar Kayayyaki Na Sin Ya Samu Tagomashi A Rubu’i 3 Na Farkon Bana

November 2, 2026
Sojoji Sun Daƙile Harin ‘Yan Bindiga, Sun Ceto Waɗanda Aka Sace A Taraba

Sojoji Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Yayin Karɓar Kuɗin Fansa A Nasarawa

November 2, 2026
Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa

Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa

November 2, 2026
Gwamnan Sokoto Ya Amince Da Sauya Wa Manyan Sakatarori 25 Ma’aikatu A Jihar 

Gwamnatin Sakkwato Ta Rufe Ofishin Kamfen Na ADC

November 2, 2026
Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutane Biyu Bisa Laifin Kisan Kai A Kano

November 2, 2026
Shugaba Xi Jinping Ya Ba Da Umarni Game Da Aikin Daidaita Yanayin Rawayan Kogi

Shugaba Xi Jinping Ya Ba Da Umarni Game Da Aikin Daidaita Yanayin Rawayan Kogi

November 2, 2026
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

’Yansanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Wayoyin Lantarki A Gombe

November 2, 2026
Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?

Mene Ne Dalilin Da Ya Sa Matan Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Raya Kasa?

November 2, 2026
Tinubu

Zama Shugaban Nijeriya Babbar Ni’ima Ce Daga Allah — Tinubu

November 2, 2026
Bautawa Jama’a-Mabudin Fahimtar Ayyukan JKS

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci