Tun daga yau Lahadi 4 ga watan nan ne, za a fara gabatar da sabon shirin TV na al’adun kasar Sin mai suna Kasar Sin a Tsoffin Littattafan Gargajiya a babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin wato CMG.
Shirin zai taimaka wa masu kallo kara fahimtar wasu shahararrun littattafan gargajiyar kasar Sin guda 11, a wani mataki mai kama da “sanya rai” cikin rubuce-rubucen littattafan gargajiyar kasar Sin. (Murtala Zhang)
ADVERTISEMENT














