ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, September 11, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Kashe Mutane 19 A Wani Sabon Hari A Filato

by Sadiq
3 months ago

Aƙalla mutane 19 ake zargin sun rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka jikkata, bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari ƙauyen Kawel da ke yankin Mushere a Ƙaramar Hukumar Bokkos a Jihar Filato a daren ranar Lahadi.

Mazauna yankin sun ce maharan sun shiga ƙauyen ne da misalin karfe 11:40 na dare, yayin da mutane ke barci, suka fara harbe-harbe, lamarin da ya tilasta mazauna ƙauyen gudu domin tsira da rayukansu.

Wani mazaunin yankin ya ce maharan sun riƙa yawo a ƙauyen suna harbi ba ƙaƙkautawa, inda ya tabbatar da mutuwar sama da mutane 19, yayin da wasu da dama suka samu raunuka.

ADVERTISEMENT

Shugaban matasan Bokkos, Christopher Luka, ya tabbatar da harin, inda ya ce an sanar da shi da misalin karfe 12 na dare, sannan ya hanzarta sanar da jami’an tsaro.

Ya ce jami’an tsaro sun tabbatar masa da cewa sun samu labarin lamarin kuma suna kan hanyar zuwa wajen da abin ya faru.

LABARAI MASU NASABA

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

ASUU Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Na Ƙasa Gaba Ɗaya

Shugabannin al’umma sun bayyana harin a matsayin abun firgici tare da kira ga gwamnati da hukumomin tsaro da su kara ƙaimi wajen kare kauyuka da ke fuskantar irin waɗannan hare-hare.

Wannan harin ya faru ne kwanaki kaɗan bayan wani hari makamancin irinsa da ya yi sanadin mutuwar wani shugaba al’umma a yankin, lamarin da ya ƙara tayar da hankali kan matsalar tsaro a Bokkos da kewayenta.

MASU ALAKA

Manyan Labarai

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

September 11, 2026
Manyan Labarai

ASUU Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Na Ƙasa Gaba Ɗaya

September 11, 2026
Manyan Labarai

Dalilin Da Ya Sa Ba Zan Janye Wa Atiku Ba A Zaɓen 2027 – Peter Obi

September 11, 2026
Next Post
Sojoji Sun Ceto Mutane 47 Da ISWAP Suka Sace A Jihar Borno

Sojoji Sun Ceto Mutane 47 Da ISWAP Suka Sace A Jihar Borno

LABARAI MASU NASABA

SAW

Ɗabi’un Annabi (SAW) Kan Abubuwa Na Al’adar Rayuwa

September 11, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Horar Da Malamai 250,000

Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Horar Da Malamai 250,000

September 11, 2026

Sojoji Sun Ceto Mutane 13 Da ’Yan Bindiga Suka Yi Garkuwa Da Su

September 11, 2026
Taron BRICS: Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya Zuwa Indiya

Taron BRICS: Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya Zuwa Indiya

September 11, 2026
Mutfwang Ya Buƙaci Sojoji Su Ƙara Ƙaimi A Aikinsu

Gwamnan Shekara na 2026 Gwamna Caleb Manasseh Mutfwang

September 11, 2026

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

September 11, 2026

ASUU Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Na Ƙasa Gaba Ɗaya

September 11, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwarzon Gwamnan Shekarar 2026 Kwamared Nasir Idris

September 11, 2026

Dalilin Da Ya Sa Ba Zan Janye Wa Atiku Ba A Zaɓen 2027 – Peter Obi

September 11, 2026
Farashin Siminti Zai Ragu Idan Farashin Kayan Aiki Ya Sauka – BUA

Gwarzon Shekarar 2026 Abdulsamad Rabiu

September 11, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.