A yau Alhamis ne aka gudanar da bikin bude taron manyan jami’an kungiyar hadin gwiwar tattalin arziki na yankin Asiya da Pasifik wato APEC karo na 3 a birnin Dalian na kasar Sin.
A bana ake gudanar da taron a karo na uku, inda Sin ta kasance mai masaukin bakin kungiyar ta APEC, kana Sin za ta gudanar da kwarya-kwaryan taron ganawar shugabannin APEC a birnin Shenzhen a ranakun 18 zuwa 19 ga watan Nuwamban bana. (Mai Fassara: Maryam Yang)
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
ADVERTISEMENT