ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, June 24, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Yi Taron Cika Shekaru 50 Da Fara Ba Da Agajin Tawagar Likitocin Kasar Sin A Nijar

by CGTN Hausa and Sulaiman
3 months ago
Nijar

LABARAI MASU NASABA

Li Qiang Ya Halarci Bikin Bude Dandalin Tattalin Arzikin Duniya Na Davos Na Shekarar 2026

Xi Ya Yi Kiran Daukar Matakan Zamanantar Da Aikin Gona Da Yankunan Karkara

An gudanar da taron cika shekaru 50 da fara ba da agajin jinya na tawagar likitoci ta kasar Sin dake karkashin jagorancin jihar kabilar Zhuang ta Guangxi mai cin gashin kanta a kasar Nijar, a babban asibitin Nijar dake birnin Yamai jiya Laraba.

Jakadan Sin dake Nijar, Lv Guijun, da sakataren reshen kwamitin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, kana shugaban kwamitin kiwon lafiya na jihar Guangxi, Du Zhenzong, tare da tawagar kiwon lafiya ta Guangxi, da ministan kiwon lafiya na jamhuriyar Nijar kanar Garba Hakimi, da shugaban babban asibitin Nijar Mamane Daou, da sauran wakilan ’yan siyasa da ma wakilan likitoci daga Nijar, da ma’aikatan WHO dake ofishin Nijar, da kuma mambobin tawagar ba da agajin jinya ta Sin da aka tura zuwa Nijer karo na 25, sun halarci taron.

Malam Hakimi ya mika godiya ga bangaren Sin a madadin gwamnatin Nijar da al’ummar kasar. Ya ce, hadin gwiwar kiwon lafiya tsakanin Nijar da Sin, kyakkyawar shaida ce ga abokantakar kasashen biyu. Tawagar ba da agajin jinya ta Sin ta bayar da babbar gudummawa ga bangaren Nijar a fannonin gudanar da hidimomin kiwon lafiya, da musayar fasahohi da kuma horar da jami’an jinya.

ADVERTISEMENT

A watan Janairun shekarar 1976, tawagar ba da agajin jinya ta Sin da ta fito daga jihar Guangxi ta isa jamhuriyar Nijar. Kawo yanzu, an tura jimillar tawagogi 25 da suka kunshi masu aikin jinya 786 zuwa Nijar, kuma a halin yanzu masu ba da agajin jinya guda 30 daga tawaga ta 25 suna gudanar da aiki a jamhuriyar Nijar. (Safiyah Ma)

Nijar
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Li Qiang Ya Halarci Bikin Bude Dandalin Tattalin Arzikin Duniya Na Davos Na Shekarar 2026
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ya Kamata Sin Da Birtaniya Su Yi Aiki Tare Don Ci Gaba Da Inganta Dangantakarsu

    Firaministan Sin Ya Jaddada Muhimmancin Kara Azamar Bunkasa Kirar Kayayyakin Aikin Masana’antu Na Zamani

    Li Qiang Ya Gana Da Firaministan Kasar Guinea
Nijar
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Li Qiang Ya Halarci Bikin Bude Dandalin Tattalin Arzikin Duniya Na Davos Na Shekarar 2026
  • Sulaiman
    Xi Ya Yi Kiran Daukar Matakan Zamanantar Da Aikin Gona Da Yankunan Karkara
  • Sulaiman
    Ya Kamata Sin Da Birtaniya Su Yi Aiki Tare Don Ci Gaba Da Inganta Dangantakarsu
  • Sulaiman
    Firaministan Sin Ya Jaddada Muhimmancin Kara Azamar Bunkasa Kirar Kayayyakin Aikin Masana’antu Na Zamani

MASU ALAKA

Li Qiang Ya Halarci Bikin Bude Dandalin Tattalin Arzikin Duniya Na Davos Na Shekarar 2026
Daga Birnin Sin

June 24, 2026

June 23, 2026
Next Post
Dandalin Boao Na Shekara-shekara Na 2026 Ya Gudanar Da Muhimmin Zama A Hainan

Tinubu Ya Gaza Wajen Magance Matsalar Tsaro A Nijeriya — Atiku

Atiku Ya Soki Tsare El-Rufai, Ya Ce Sharuɗan Belinsa Sun Yi Tsauri

June 24, 2026
Trump Ne Zai Jagoranci Bayar Da Kofin Duniya A Wasan Ƙarshe – Infantino

‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

’Yansanda Sun Kama Wani Mutum da Harsasai 174 A Nasarawa

June 24, 2026
Sojoji Sun Kama Ɗan Fashi Da Makami A Taraba

An Kashe Mutum 2, 8 Sun Jikkata Yayin Rikici A Bauchi

Tsohon Shugaban APC Na Kebbi Ya Rasu A Hannun ’Yan Bindiga

Tsohon Shugaban APC Na Kebbi Ya Rasu A Hannun ’Yan Bindiga

June 24, 2026
Ya Kamata Sin Da Birtaniya Su Yi Aiki Tare Don Ci Gaba Da Inganta Dangantakarsu

Ya Kamata Sin Da Birtaniya Su Yi Aiki Tare Don Ci Gaba Da Inganta Dangantakarsu

June 23, 2026
Firaministan Sin Ya Jaddada Muhimmancin Kara Azamar Bunkasa Kirar Kayayyakin Aikin Masana’antu Na Zamani

Firaministan Sin Ya Jaddada Muhimmancin Kara Azamar Bunkasa Kirar Kayayyakin Aikin Masana’antu Na Zamani

June 23, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci