Li Qiang: Kamata Ya Yi Yunnan Ya Yi Amfani Da Fifikonsa Don Shiga Cikin Tsarin Rayawa Da Daidaita Harkoki Baki Daya Tsakanin Yankuna
Firaministan kasar Sin Li Qiang, ya nazarci rahoton gwamnati tare da tattaunawa da wakilan jama’a da suka fito daga lardin...



















