Binciken CGTN: Sin Tana Kara Tabbaci A Harkokin Cinikayya Na Duniya
Abin da ci gaban Sin ya kawo ba barazana ba ce, sai dai riba mai amfani. Sakamakon wani binciken da...
Abin da ci gaban Sin ya kawo ba barazana ba ce, sai dai riba mai amfani. Sakamakon wani binciken da...
Yau Talata, kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin Lin Jian ya jagoranci taron manema labarai na yau da kullum. Yayin taron,...
Zuwa yau Talata, jimilar adadin shige da fice da aka yi ta kafofin shiga da fita na birnin Beijing ya...
Da safiyar yau ne aka gudanar da taron ministocin noma kan samar da isasshen abinci na kungiyar APEC karo na...
Yau Litinin, kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin, Lin Jian, ya gudanar da taron manema labarai na yau da kullum. A...
An kaddamar da fara aikin gina cibiyar warkar da masu fama da cutar daji bisa tallafin kasar Sin a Tunisia,...
An bude bikin fina-finai na Changchun na kasar Sin karo na 21, a cibiyar fina-finai ta kasa da kasa a...
A yau Litinin 24 ga wata, hukumar kula da ci gaban kasa da gyare-gyare ta Sin (NDRC) ta kebe kudi...
A jiya Lahadi aka kaddamar aikin gina cibiyar warkar da masu fama da cutar daji bisa tallafin kasar Sin a...
Sakatare janar na kwamitin kolin JKS Xi Jinping, ya nanata muhimmancin karfafawa da fadada nasarorin da aka samu a gangamin nazari da ilmantarwa na jam’iyyar, domin kafawa da aiwatar da cikakkiyar fahimtar salon tafiyar da ayyukan shugabanci. Xi Jinping wanda shi ne shugaban kasar Sin kuma shugaban hukumar koli ta soja, ya bayyana haka ne cikin umarnin da ya bayar a baya bayan nan, wanda aka nazarta yayin taron da rukunin koli mai jagorantar ayyukan gina JKS ya yi a yau Litinin. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.