Ministan Wajen Nijeriya Ya Fitar Da Mukalar Taya Murnar Cika Shekaru 55 Da Kulla Huldar Diplomasiyya Tsakanin Nijeriya Da Sin
Ministan harkokin wajen kasar Nijeriya Yusuf Maitama Tuggar ya fitar da mukala mai taken “Cika shekaru 55 da kulla huldar...



















