Mutane 7 Sun Mutu, Kadarorin Miliyan 50.3 Sun Salwanta Dalilin Gobara A Kano
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta bayyana cewa mutane bakwai sun rasa rayukansu a gobara daban-daban da suka afku...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta bayyana cewa mutane bakwai sun rasa rayukansu a gobara daban-daban da suka afku...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour (LP) a 2023 kuma tsohon gwamnan Jihar Anambra, Peter Obi, ya kai ziyara...
Shugaban Ƙungiyar Kiristoci ta Nijeriya (CAN), Archbishop Daniel Okoh, ya bayyana cewa ‘yan Nijeriya na fama da yunwa da rashin...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya fice daga jam’iyyar APC tare da komawa SDP. Majiyoyi sun ce ficewarsa ta...
Wasu ‘yan bindiga sun farmaki gidan Alhaji Yusha’u Ma’aruf, mamallakin wani asibiti mai zaman kansa, a garin Zakirai da ke...
Gwamna Dauda Lawal ya rantsar da Yakubu Sani Haidara a matsayin sabon Shugaban Ma’aikatan Jihar Zamfara, tare da sabbin Sakatarorin...
Jami’an tsaro tare da haɗin gwuiwar ‘yan sa-kai sun kawar da fitaccen ɗan ta’addan Lakurawa, Maigemu, a jihar Kebbi. Shugaban...
Hukumar EFCC a Kano ta samu nasarar gurfanar da wata mata, Hauwa Abdullahi Ibrahim, kan laifin shigo da dala $1,154,900...
Jami’an hukumar yaƙi da safarar miyagun ƙwayoyi ta NDLEA a Kano sun shiga hannu bayan sun harbe wata budurwa mai...
Kwamitin Majalisar Dattawa kan Ladabtarwa, hakkoki da ƙararraki, a ranar Alhamis, ya bada shawarar dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan na...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.