Ƴansanda Sun Daƙile Yunƙurin Satar Mutane, Sun Kama Ƴan Ta’adda 4 A Kwara
Rundunar ƴansanda ta jihar Kwara ta daƙile yunƙurin sace mutane biyu tare da cafke mutum huɗu da ake zargi da...
Rundunar ƴansanda ta jihar Kwara ta daƙile yunƙurin sace mutane biyu tare da cafke mutum huɗu da ake zargi da...
Ƴan bindiga sun kai farmaki garin Tsiga da ke ƙaramar hukumar Bakori a Jihar Katsina, inda suka sace mutane da...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya jagoranci wata tawagar manyan jami’an Nijeriya domin fara mayar da ‘yan gudun hijirar da...
Hukumar yaƙi a sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLEA) reshen Jihar Kano ta kama wani tsoho mai shekaru 75, Nuhu...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC) reshen jihar Gombe ta gurfanar da Shugaba kuma Manajan Darakta na MB...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya soki magajinsa, Sanata Uba Sani, yana mai cewa ya koma mai makauniyya...
Hukumar ICPC ta samu gurfanar da Mohammed Idris, wani jami’i a ƙofar shigen shiga wurin Hajji da ɗiban kaya na...
Hukumar NDLEA reshen jihar Kano ta gargadi iyaye kan yaɗuwar alewa da cincin da ake zargin suna ɗauke da sinadaran...
Rundunar Ƴansandan jihar Kano ta cafke wasu matasa a yankin Sheka bayan ɓarkewar rikici tsakanin ƙungiyoyin ƴan daba. Kakakin rundunar,...
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirin ƙara farashin wutar lantarki a watanni masu zuwa, tana mai cewa hakan ya zama dole...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.