Ƴansanda 2 Sun Mutu, 3 Sun Jikkata Bayan Arangama Da Ƴan Shi’a A Abuja
A wani mummunan al’amari da ya faru a yau, an tabbatar da mutuwar jami’an Ƴansanda biyu, yayin da wasu uku...
A wani mummunan al’amari da ya faru a yau, an tabbatar da mutuwar jami’an Ƴansanda biyu, yayin da wasu uku...
Bayanin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi na kamanta yanayin da ya haifar da mutuwar Alhaji Isa Bawa, Sarkin...
Rundunar ’Yansandan Jihar Binuwe ta tabbatar da sako ɗalibai 20 daga Jami’ar Maiduguri da Jami’ar Jos waɗanda wasu ’yan bindiga...
Ƙaramin Ministan tsaron, Bello Matawalle, ya ba da umarnin a bi diddigin waɗanda suka kashe Alhaji Isa Bawa, Hakimin Gatawa...
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci ta Jihar Kano (PCACC) ta tsare shugabannin riƙo na ƙananan hukumomi uku...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana shirye-shiryenta na tsarawa da kuma inganta harkar maganin gargajiya a jihar. Gwamna Abba Kabir Yusuf...
Wata mata mai shekara 40 a ƙauyen Garin Mallam, ƙaramar hukumar Guri ta jihar Jigawa, ta cinna wa kanta wuta...
Sarkin Kudun Gatawa, Alhaji Muhammad Bawa, wanda aka sace kwanaki 23 da suka gabata a jihar Sokoto, ya roƙi gwamnati...
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa za ta ɗauki matakin ladabtarwa kan manyan makarantun da suka gaza gabatar da jerin...
An sami rahotannin cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta sayi sabon jirgin shugaban ƙasa ba tare da amincewar Majalisar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.