Sojoji Sun Kashe Ƴan Bindiga 2, Sun Kwato Shanu 1,000 A Taraba
Sojojin runduna ta 6 sun kashe 'yan fashin daji 2 tare da kwato shanu 1,000 a ƙauyen Jebjeb na ƙaramar...
Sojojin runduna ta 6 sun kashe 'yan fashin daji 2 tare da kwato shanu 1,000 a ƙauyen Jebjeb na ƙaramar...
Waɗanda suka yi garkuwa da shugaban jam'iyyar APC a ƙaramar hukumar Ose ta jihar Ondo, Hon. Nelson Adepoyigi, sun sake...
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed ya bayar da miliyan ₦95 ga iyalan maharba 23 da mutanen gari 10 da 'yan...
Ƴan majalisar tarayya guda biyu daga jihar Kano, Kabiru Usman da Abdullahi Sani, sun sanar da barin jam'iyyar NNPP zuwa...
Ƴar gwagwarmayar siyasa Aisha Yesufu ta tsoma baki cikin ta ƙaddamar da ke tattare da sakamakon jarrabawar shiga jami'a (UTME)...
Wasu waɗanda ake zargin ‘yan ta’addar Boko Haram ne sun yi garkuwa da tsohon jami’in hukumar shige da fice, Sheikh...
Hukumar 'yansanda ta jihar Kano ta kama wani matashi mai shekaru 25, Mansur Umar, bisa zargin kashe saurayin 'yar uwarsa...
Cutar kwalara ta yi sanadiyar mutuwar mutane hudu a karamar hukumar Bokkos na jihar Plateau, yayin da wasu da dama...
Ɗan majalisar jihar Kano mai wakiltar mazabar Sumaila, Hon. Zubairu Hamza Masu, ya bar jam'iyyar NNPP ya koma APC. A...
Sojojin Nijeriya na runduna ta 3 dake jihar Filato sun kama wasu waɗanda ake zargin suna sayar da makamai da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.