ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 8, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sabon Hukuncin Kotu Kan ADC Na Iya Janyo Yaƙin Basasa — Amaechi

by Sulaiman
6 minutes ago
ADC

Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Mista Rotimi Amaechi, ya yi gargaɗin cewa hukuncin Babbar Kotun Tarayya kan shugabancin jam’iyyar na iya haifar da rikici da tashin hankali a ƙasar nan.

A ranar Alhamis ɗin da ta gabata ne Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke shugabancin Kwamitin Ayyuka na Ƙasa (NWC) na jam’iyyar da tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, David Mark, ke jagoranta.

Hukuncin ya kuma soke tsarin da ya samar da tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2027.

ADVERTISEMENT

Hukuncin, wanda Mai Shari’a Peter Lifu ya yanke, ya kuma soke naɗin tsohon Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola, a matsayin Sakataren Ƙasa na jam’iyyar, da sauran matakan da shugabancin Mark ya ɗauka, ciki har da zaɓen ’yan takarar kujerun zaɓe.

Kotun ta kuma umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da kada ta amince ko ta aiwatar da duk wani mataki da aka ɗauka a taron Kwamitin Zartarwa na Ƙasa (NEC) na jam’iyyar karo na 99, wanda aka gudanar a ranar 27 ga Yuli, 2025.

LABARAI MASU NASABA

Zaɓen 2027 Zai Fayyace Makomar Matasa — Tinubu

Shin Noman Rani Zai Iya Taimakawa Wajen Rage Farashin Abincin A Arewacin Nijeriya?

Hukuncin ya biyo bayan ƙarar da tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar na Ƙasa a shiyyar Arewa maso Gabas, Nafiu Gombe, ya shigar mai lamba FHC/ABJ/CS/1819/2025, inda ya ƙalubalanci tsarin da David Mark da sauran mambobin kwamitin riƙon ƙwarya suka bi wajen karɓar jagorancin jam’iyyar.

ADC
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Zaɓen 2027 Zai Fayyace Makomar Matasa — Tinubu
  • Sulaiman
    Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita
  • Sulaiman
    Kyawawan dabi’u Halittar Annabawa Ce Ba Koya Suke Ba
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait

MASU ALAKA

Daga Ƙarshe, Tinubu Ya Naɗa Jakadu Uku Bayan Tsawon Shekara 2 Ana Jira
Manyan Labarai

Zaɓen 2027 Zai Fayyace Makomar Matasa — Tinubu

November 8, 2026
Rashin Daukar Tsauraran Matakai Na Iya Durkusar Da Bangaren Noma – Shehu Galadima
Manyan Labarai

Shin Noman Rani Zai Iya Taimakawa Wajen Rage Farashin Abincin A Arewacin Nijeriya?

November 7, 2026
Rage Tsadar Rayuwa Ce Babbar Manufarmu – Tinubu
Rahotonni

Tallafin Tinubu: Rijiya Ta Ba Da Ruwa Guga Ya Hana

November 7, 2026

LABARAI MASU NASABA

Yadda Matsin Lamba Ta Sa Amaechi Ya Amince Ya Zama Abokin Takarar Atiku

Sabon Hukuncin Kotu Kan ADC Na Iya Janyo Yaƙin Basasa — Amaechi

November 8, 2026
Daga Ƙarshe, Tinubu Ya Naɗa Jakadu Uku Bayan Tsawon Shekara 2 Ana Jira

Zaɓen 2027 Zai Fayyace Makomar Matasa — Tinubu

November 8, 2026
Dimokuraɗiyyar Nijeriya Na Cikin Tasku – Yusuf Dantalle

Dimokuraɗiyyar Nijeriya Na Cikin Tasku – Yusuf Dantalle

November 7, 2026
Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

November 7, 2026
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Bude Kofa Mai Inganci Don Kyautata Samar Da Abinci A Duniya A Shanghai

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Bude Kofa Mai Inganci Don Kyautata Samar Da Abinci A Duniya A Shanghai

November 7, 2026
Ku Karɓi Kuɗin APC, Amma Ku Fatattake Su A 2027, Makinde Ya Buƙaci ’Yan Nijeriya

Ku Karɓi Kuɗin APC, Amma Ku Fatattake Su A 2027, Makinde Ya Buƙaci ’Yan Nijeriya

November 7, 2026
Wakilan Sin Da Amurka Sun Tattauna Kan Batutuwan Tattalin Arziki Da Cinikayya

Wakilan Sin Da Amurka Sun Tattauna Kan Batutuwan Tattalin Arziki Da Cinikayya

November 7, 2026
Rashin Daukar Tsauraran Matakai Na Iya Durkusar Da Bangaren Noma – Shehu Galadima

Shin Noman Rani Zai Iya Taimakawa Wajen Rage Farashin Abincin A Arewacin Nijeriya?

November 7, 2026
JKS Ta Fara Zaben Wakilan Da Za Su Halarci Babban Taro Na 21 Na Wakilan Mambobin Jam’iyyar

JKS Ta Fara Zaben Wakilan Da Za Su Halarci Babban Taro Na 21 Na Wakilan Mambobin Jam’iyyar

November 7, 2026
Sin Na Adawa Da Takunkuman Da Amurka Ta Kakaba Wa Kamfanoninta

Sin Na Adawa Da Takunkuman Da Amurka Ta Kakaba Wa Kamfanoninta

November 7, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.