Kungiyar Miyatti Allah Ta Haramta Kiwon Dare A Jihar Kwara
Kungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah (MACBAN) ta sanar da dakatar da kiwo da dadaddare da hana yara shiga harkar kiwo...
Kungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah (MACBAN) ta sanar da dakatar da kiwo da dadaddare da hana yara shiga harkar kiwo...
Ajuri Ngelale, mai magana da yawun Shugaba Bola Tinubu ya sanar da yin murabus daga muƙaminsa, inda ya bayyana matsalolin...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sake buɗe cibiyar koyon tukin mota ta jihar Kano bayan shekara takwas tana a kulle....
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta fara sayar da tan 30,000 na shinkafar a farashi mai rahusa na Naira 40,000 kan buhu...
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya ba da umarnin aika wa da motoci bas cikin Ilorin domin taimakawa masu zirga-zirga...
Ana zargin wasu 'yan bindiga sun kashe wani jami’in ‘yansanda, Insifekta Eze, da wani ɗan sa kai a Sokoto a...
Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani fitaccen jagoran ƙungiyar ƴan daba, Abba Bala Burakita, bayan wata arangama...
Mazauna Jihar Sakkwato sun bayyana godiyarsu ga shugaba Bola Tinubu bisa namijin kokari don inganta tsaro a yankin ta hanyar...
Kwamitin haɗin gwuiwa kan Lamuran zaɓe ya ba da shawarar a rage albashin 'yan majalisa da mambobin gwamnati domin rage...
Rundunar Sojojin Nijeriya tare da haɗin gwuiwar wasu hukumomin tsaro sun kama mutane 15 da ake zargin suna safarar makamai...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.