GORON JUMA’A 06-03-2026
Jama'a barkanmu da shigowa wata mai alfarma watan Ramadan, barkanmu da sake kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA'A....
Jama'a barkanmu da shigowa wata mai alfarma watan Ramadan, barkanmu da sake kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA'A....
Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da sabon tsarin alawus na barin aiki wanda zai bai wa ma’aikatan gwamnatin...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta sallami tare da wanke dakataccen Mataimakin Kwamishinan ‘Yansanda (DCP), Abba Kyari, daga tuhume-tuhume...
Matatar Dangote ta ƙara farashin man fetur da N101, inda ta ɗaga farashin N774 zuwa N875 kan kowace lita, tare...
Filin wasa na Ahmadu Bello Stadium da ke Kaduna na shirin samun gagarumin sauyi bayan sanya hannu kan yarjejeniyar mayar...
Shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump, ya buƙaci al’ummar Iran da su yi amfani da halin da ƙasar ke ciki wajen...
Shalƙwatar Tsaro ta Ƙasa (DHQ), ta bayyana cewa ana nazarin shirin gyara da sauya tunanin ‘yan ta’adda da suka miƙa...
Isra’ila ta sanar da ƙaddamar da abin da ta kira harin “kariya” kan Iran, yayin da shaidu suka ruwaito jin...
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar PDP zuwa APC, yana mai cewa matakin na...
Shugaban ƙasa Ahmed Boka Tinubu ya gode wa Allah da ya ba su damar shaida wani Ramadan, yana mai cewa...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.