Ƴan Bindiga Sun Kashe Ƴansanda 5 A Bauchi
Ƴan bindiga sun hallaka jami’an ƴansanda biyar tare da jikkata biyu a wani harin kwantan ɓauna da ya afku a...
Ƴan bindiga sun hallaka jami’an ƴansanda biyar tare da jikkata biyu a wani harin kwantan ɓauna da ya afku a...
An tabbatar da cewa ’yan Boko Haram/ISWAP sun yi garkuwa da mata manoma 13 a yankin Askira-Uba, jihar Borno. Mataimakin...
Ƙungiyar Kiristoci ta Nijeriya (CAN) reshen Jihar Neja ta tabbatar da cewa ɗalibai 50 daga cikin waɗanda aka sace daga...
Ƙungiyar Kiristocin Nijeriya (CAN) ta fitar da sabon adadi na ɗalibai da malamai da aka sace daga makarantar St. Mary...
Hajiya Rahmatu Awwal Ibrahim, matar Sarkin Suleja, Malam Muhammad Awwal Ibrahim, ta rasu bayan doguwar jinya. Sanarwar rasuwar ta fito...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya umarci Ministan Tsaro, Muhammad Badaru Abubakar, da ya tafi zuwa jihar Neja domin jagorantar ƙoƙarin...
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya gana da Sakataren Yaƙin Amurka, Pete Hegseth, a Washington,...
Majalisar Wakilai ta bayyana buƙatar ɗaukar ma’aikata masu yawa a jami’o’in Nijeriya domin magance matsalar barin aiki da malamai da...
Ƙungiyar ƴan ta'adda ta IPOB ta yi fatali da hukuncin da babban kotun tarayya a Abuja ta yanke wa shugabanta,...
Kamfanin Dangote ya sanar da shiga da kuma ɗaukar nauyin Bikin Bajekoli na jihar Kano (Kano International Trade Fair) da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.