Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A FCT
Gwamnatin tarayya ta amince da gina sabbin gidaje ga shugabannin manyan kotuna da kuma aiwatar da muhimman ayyukan ruwa da...
Gwamnatin tarayya ta amince da gina sabbin gidaje ga shugabannin manyan kotuna da kuma aiwatar da muhimman ayyukan ruwa da...
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya zargi jam’iyyun adawa da haɗa kai da wasu ƙasashen waje wajen yaɗa labaran...
Kungiyar Likitan Gwamnati Masu Koyon Aiki (NARD) ta zargi Gwamnatin Tarayya da yaɗa bayanan da ba gaskiya ba game da...
Gwamnatin Chadi ta sanar da rufe iyakarta da Nijeriya nan take, tana mai cewa an ɗauki wannan mataki ne saboda...
Kwamishinan ƴansanda na Jihar Kano, CP Ibrahim Bakori, ya karrama jami’ai 29 da aka kara wa matsayi, yana mai jan...
Sojojin haɗin gwuiwa ta Operation MESA ƙarƙashin Birgediya ta 3 sun kashe ƴan bindiga 19 a ƙaramar hukumar Shanono ta...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya nuna damuwa kan furucin da shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi...
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya buƙaci shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya ɗauki matakin gaggawa kan...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta sake fuskantar wani mummunan sakamako bayan ta sha kashi a hannun Enyimba United...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Wolverhampton Wanderers ta kori kocinta Vitor Pereira a yau Lahadi, 2 ga watan Nuwamba, bayan da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.