Kotun Sauraren Karar Zaben Gwamna A Legas Za Ta Yanke Hukunci Ranar Litinin
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar Legas na shirin yanke hukunci kan karar da 'yan takarar gwamna na jam'iyyar Labour...
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar Legas na shirin yanke hukunci kan karar da 'yan takarar gwamna na jam'iyyar Labour...
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) a jihar Jigawa sun cafke wani matashi dan shekara 22 kan zargin satar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta tabbatar da bullar cutar sarkewar numfashi wato (diphtheria) a jihar. Babban sakataren ma’aikatar lafiya ta jihar,...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta karyata rahoton da ke cewa jami’anta sun kama daya daga cikin alkalan kotun...
Jam’iyyar NNPP ta zargi tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar, Rabiu Kwankwaso, da hannu kan rashin nasarar da gwamnan...
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya roki mai gidansa, Godwin Obakeki, da ya yafe masa kan sabanin siyasa da...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya mayar da martani kan nasarar da jam’iyyarsu ta samu a...
Jam’iyyar NNPP ta yi watsi da hukuncin kotun sauraren zaben gwamnan Kano, ta ce wannan abin dariya ne a ce...
Hukumar 'yan sandan Jihar Kano ta gargadi mazauna Kano cewa za a kama wadanda suka karya doka, za kuma su...
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Kano ta kori Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jam'iyyar NNPP ta bayyana jam’iyyar APC da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.