Wadanne Dalilai Ne Suke Sabbaba Karin Karbuwar Sin Tsakanin Al’ummun Duniya?
A shekarun baya bayan nan, jerin sakamakon binciken jin ra’ayoyin jama’a daga cibiyoyi mabanbanta, na kara shaida karbuwa, da gamsuwar...
A shekarun baya bayan nan, jerin sakamakon binciken jin ra’ayoyin jama’a daga cibiyoyi mabanbanta, na kara shaida karbuwa, da gamsuwar...
Hukumar makamashi ta kasar Sin ko NEA a takaice, ta kaddamar da shirin bunkasa amfani da makamashi da ake iya sabuntawa, karkashin shirin raya kasa na shekaru biyar-biyar karo na 15, wanda kasar ke aiwatarwa tun daga shekarar nan ta 2026 zuwa 2030. Kundin da hukumar ta NEA ta fitar da hadin gwiwar hukumar raya kasa da aiwatar da sauye-sauye a yau Alhamis a hukumance, ya nuna cewa ya zuwa shekarar 2030, jimillar karfin samar da makamashin da cibiyoyin da aka kafa na iya kaiwa kusan kilowat biliyan 3.5, inda a duk shekara ake hasashen samar da jimillar lantarkin da ta kai kusan kilowat-awa tiriliyan 6. Kazalika, adadin karfin samar da makamashi ta iska da hasken rana na iya haura kilowat biliyan 2.8, yayin da jimillar lantarkin da za a samar duk shekara za ta haura kusan kilowat-awa tiriliyan 4. Makamashi da ake iya sabunta amfani da shi na nufin wanda ake iya ci gaba da maimaita amfani da shi, da sake sarrafawa ta hanyoyin dabi’a cikin kankanen lokaci. Wadanda suka hada da wanda ake samu daga karfin ruwa, da iska, da hasken rana, da tururin halittu, da dumin karkashin kasa, da wanda ake samarwa daga teku. A daya bangaren kuma, sabbin makamashi na nufin wadanda ake iya samarwa daga sauran fannoni ban da ta karfin ruwa, kamar dai yadda kundin bayanin shirin ya fayyace. (Saminu Alhassan)
A jiya Laraba 22 ga wannan wata ne aka gudanar da taron cika shekaru 25 da daddale yarjejeniyar hadin gwiwa,...
Memban hukumar siyasa ta kwamitin kolin jam’iyya kwaminis ta Sin, kuma ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya gana...
Mai Martaba Sarkin Katagum, Dakta Umar Faruk Umar Kabir, ya jagoranci addu'ar roƙon ruwa da aka gudanar a garin Azare,...
Sabon binciken ra'ayin jama'a na duniya da Cibiyar Bincike ta "Pew Research Center" ta fitar ya wuce batun tarin alkaluma...
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya sallami kwamishinoni shida daga muƙamansu a wani garambawul da ya yi wa Majalisar Zartarwar...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabon bataliyar sojoji a Jihar Kwara domin ƙarfafa tsaro da kuma...
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya tabbatar wa 'yan Nijeriya cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na ƙara ƙaimi wajen...
Iyaye da sauran jagororin al’umma sun kasance masu nuna damuwa sosai da yanayin karuwar hadurran da ake fuskanta dangane da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.