Kasar Sin Ta Nuna Matukar Rashin Amincewarta Ga Jakadan Philippines Kan Tsokanar Fada A Ren’ai Jiao
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta bayyana cewa, kasar ta nuna matukar rashin amincewarta ga jakadan kasar Philippines bisa tsokanar...
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta bayyana cewa, kasar ta nuna matukar rashin amincewarta ga jakadan kasar Philippines bisa tsokanar...
An rufe babban taron AI na duniya na 2026 da kuma babban taron kula da harkokin AI na duniya a jiya 20 ga watan Yuli a cibiyar baje kolin kayayyaki ta duniya ta Shanghai. Kididdigar da aka bayar ta nuna cewa, taron ya karbi masu kallo sama da 400,000, da kuma jawo hankalin kungiyoyin sayayya 177 na duniya, ana sa ran cimma yarjejeniyar sayayya da darajarta ta kai kimanin Yuan biliyan 20.36, adadin da ya karu da kashi 25% idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata. A bikin rufewa, masana masana'antu sun bayyana abubuwan da suka gani a taron da kuma ra'ayoyinsu kan abubuwan da suka fi jan hankali, tare da bayyana burinsu ga taro na gaba. An kuma kulla yarjejeniyoyi kan manyan ayyukan AI na birnin Shanghai a lokaci guda, wadanda suka hada da ayyuka 32 a fannoni kamar na ababen more rayuwa na AI, amfani da mutum-mutumi masu hikima da AI mai siffar mutum da hadin gwiwar AI da kimiyya, yawan jarin da aka zuba a wadannan fannoni zai kai sama da Yuan biliyan 40.9. Wadanda suka halarci taron sun yi imanin cewa, taron ya samu muhimman sakamako a fannoni kamar na hadin gwiwar kasa da kasa, kirkire-kirkiren fasaha da ci gaban masana'antu, da kuma tsarin shugabancin duniya. Matakin da ya nuna yadda Sin ke sauke nauyin dake wuyanta wajen inganta amfani da AI don hidimtawa bil adam, tare da samar da sabon karfin ci gaba da kula da harkokin AI a duniya. (Amina Xu)
Firaministan Sin Li Qiang, ya aike da sakon taya Andy Burnham murnar hawa mukamin firaministan Birtaniya jiya Litinin. Li Qiang...
Ma’aikatar kula da cinikayya da wasu sassan gwamnati 8 na kasar Sin, sun fitar da wasu matakai 19 na inganta...
Kasar Sin ta bayar da tallafin sama da ton 3,000 na alkama da shinkafa, domin taimaka wa mutane masu rauni...
Rundunar 'yansandan Jihar Bauchi ta kama wani mutum mai suna Clement Anthony, mai shekaru 40 a duniya, bisa zarginsa da...
Dakarun Operation FANSAN YAMMA sun ceto wasu mutane da aka yi garkuwa da su, sun dakile wani yunkurin satar mutane,...
An tabbatar da mutuwar mutum hudu, yayin da wasu da dama suka jikkata, sannan daruruwan iyalai suka rasa matsugunansu sakamakon...
An tabbatar da mutuwar mutum guda, yayin da sama da mutum 30 suka ɓace sakamakon wani hatsarin kwale-kwale da ya...
Shugaban Ma'aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, ya bayyana a gaban Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da Sauran...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.