Mataimakin Firaministan Kasar Sin Ya Nanata Bukatar Karfafa Jingar Kare Ambaliya Yayin Da Ake Kokarin Takaita Aukuwar Ambaliya A Kasar
Mataimakin firaministan kasar Sin Zhang Guoqing, ya nanata bukatar karfafa jingar dake akwai a fadin kasar, yayin da sassa da...