ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 6, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Nijeriya Da Ghana Na Sahun Gaba A Shafukan Zamba Miliyan 3.7 Da Meta Ya Rufe

by Sulaiman
3 weeks ago
Meta

LABARAI MASU NASABA

Obi Ya Soki Hukuncin Kotu Kan Soke Takarar Atiku A ADC

APC Na Son Jefa Nijeriya Cikin Rikici – ADC

Nijeriya da Ghana sun shiga cikin jerin ƙasashen da aka mayar da hankali a kansu bayan wani aikin binciken na’ura na ƙasa da ƙasa da aka gudanar kan masu damfara ta intanet a Afirka ta Yamma, wanda ya sa kamfanin Meta ya rufe shafuka miliyan 3.7 daga Facebook da Instagram.

Aikin ya haɗa da hukumomin tsaro da na tabbatar da bin doka daga ƙasashe 10, tare da kamfanonin fasaha 15. Sakamakon aikin ya haɗa da kama mutane 28, gano wuraren da ake zargin ana gudanar da damfara sama da 30, da kuma ceto mutane 117 da aka yi safarar su a Ghana.

Hukumar Yaƙi da Laifuka ta Ƙasa ta Birtaniya (NCA) ce ta jagoranci aikin, tare da haɗin gwiwar Ma’aikatar Shari’a ta Amurka (DOJ) da Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta Tarayya ta Amurka (FBI).

ADVERTISEMENT

An gudanar da samamen ne domin murƙushe hanyoyin sadarwar masu aikata laifuka da ke gudanar da ayyukansu a sassa daban-daban na Afirka ta Yamma.

Meta
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait
  • Sulaiman
    Gwamnan Zamfara Ya Raba Motoci 300 Da Babura 2,000 Ga Ƙungiyoyi Da Ɗaiɗaikun Mutane A Gusau
  • Sulaiman
    Wang Huning Ya Yi Kira Ga Mabiya Addinin Dao Su Ba Da Gudunmuwa Ga Gina Al’umma Mai Makoma Ta Bai Daya Ga Dan Adam
  • Sulaiman
    Ra’ayin Sin Game Da Kimiyya Da Fasaha: Bude Kofa Ga Juna Da Kuma Amfanar Da Kowa

MASU ALAKA

Obi Ya Soki Hukuncin Kotu Kan Soke Takarar Atiku A ADC
Manyan Labarai

Obi Ya Soki Hukuncin Kotu Kan Soke Takarar Atiku A ADC

November 5, 2026
ADC Ta Ɓoye Wajen Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen Atiku A Sakkwato Saboda Matsalar Tsaro
Manyan Labarai

APC Na Son Jefa Nijeriya Cikin Rikici – ADC

November 5, 2026
Shirin Atiku Na Dawo Da Tallafin Mai Zai Dawo Da Nijeriya Baya Da Shekaru 20 — TSG
Manyan Labarai

Atiku Ya Zargi APC Da Amfani Da Kotu Domin Raunana ADC

November 5, 2026
Next Post
Jigon APC Kuma Tsohon Shugaban NPA, Aminu Dabo, Ya Fice Daga APC A Kano

Jigon APC Kuma Tsohon Shugaban NPA, Aminu Dabo, Ya Fice Daga APC A Kano

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Jigon “Jagorancin Kasar Sin Da Ci Gaban Duniya” A Kuwait

November 5, 2026
Obi Ya Soki Hukuncin Kotu Kan Soke Takarar Atiku A ADC

Obi Ya Soki Hukuncin Kotu Kan Soke Takarar Atiku A ADC

November 5, 2026
Gwamnan Zamfara Ya Raba Motoci 300 Da Babura 2,000 Ga Ƙungiyoyi Da Ɗaiɗaikun Mutane A Gusau

Gwamnan Zamfara Ya Raba Motoci 300 Da Babura 2,000 Ga Ƙungiyoyi Da Ɗaiɗaikun Mutane A Gusau

November 5, 2026
Wang Huning Ya Yi Kira Ga Mabiya Addinin Dao Su Ba Da Gudunmuwa Ga Gina Al’umma Mai Makoma Ta Bai Daya Ga Dan Adam

Wang Huning Ya Yi Kira Ga Mabiya Addinin Dao Su Ba Da Gudunmuwa Ga Gina Al’umma Mai Makoma Ta Bai Daya Ga Dan Adam

November 5, 2026
Ra’ayin Sin Game Da Kimiyya Da Fasaha: Bude Kofa Ga Juna Da Kuma Amfanar Da Kowa

Ra’ayin Sin Game Da Kimiyya Da Fasaha: Bude Kofa Ga Juna Da Kuma Amfanar Da Kowa

November 5, 2026
Kasar Sin Na Kara Azamar Aiwatar Da Matakan Kare Yanayi

Kasar Sin Na Kara Azamar Aiwatar Da Matakan Kare Yanayi

November 5, 2026
An Bude Bikin Baje Kolin CIIE Karo Na 9 A Shanghai

An Bude Bikin Baje Kolin CIIE Karo Na 9 A Shanghai

November 5, 2026
ADC Ta Ɓoye Wajen Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen Atiku A Sakkwato Saboda Matsalar Tsaro

APC Na Son Jefa Nijeriya Cikin Rikici – ADC

November 5, 2026
Hadin Gwiwar Makamashi Mai Sabuntawa Tsakanin Sin Da Afirka Na Hanzarta Samun Ingantaccen Ci Gaba

Hadin Gwiwar Makamashi Mai Sabuntawa Tsakanin Sin Da Afirka Na Hanzarta Samun Ingantaccen Ci Gaba

November 5, 2026
Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a

Wane Tasiri Ƙarin Ciyo Bashin Dala Biliyan 7.7 Zai Yi A Kasafin Kuɗin Nijeriya Na Gaba?

November 5, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.