ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, July 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Babban Dan Majalissar Dokokin Kasar Sin Ya Halarci Jana’izar Marigayi Jagoran Addini Na Iran

by CGTN Hausa and Sulaiman
3 weeks ago
Iran

A madadin kasar Sin mataimakin shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama’ar kasar Sin He Wei, ya ziyarci birnin Tehran na kasar Iran, domin halartar bikin jana’izar tsohon jagoran addinin kasar marigayi Ayatollah Ali Khamenei.

He Wei, ya kasance a kasar Iran a ranakun Alhamis da jiya Juma’a, inda ya gana da shugaban kasar Masoud Pezeshkian, da kakakin majalisar dokokin kasar Mohammad Baqer Qalibaf. Kazalika, ya gabatar da sakon ta’aziyya na kasar Sin, bisa rashin Khamenei, tare da bayyana matukar jaje ga gwamnati, da jama’ar Iran da ma daukacin iyalan Khamenei.

He Wei, ya kuma yi fatan karkashin jagorancin shugaban addini na kasar na yanzu Mojtaba Khamenei, Iran za ta farfado da tsaronta, da daidaito da gaggauta samar da ci gaba.

ADVERTISEMENT

Bugu da kari, He ya ce Sin na maraba da sanya hannu da aka yi kan takardar fahimtar juna tsakanin Iran da Amurka, kana yana fatan sassan biyu za su aiwatar da sakamakon nasarorin da aka cimma, da wanzar da matakin tsagaita wuta, da aiwatar da tattaunawa mai ma’ana ta hakika, da ingiza karsashin gudanar da shawarwari.

Jami’in ya ce kasar Sin na fatan za a warware batun mashigin Hormuz yadda ya kamata, kana kasashen shiyyar za su kasance cikin yanayin lumana.

LABARAI MASU NASABA

Saura Kwanaki 100 A Bude CIIE Karo Na 9

Ribar Manyan Kamfanonin Sarrafa Kayayyaki Na Sin Ta Karu Da Kaso 18.7 A Rabin Farkon Bana

Da sanyin safiyar jiya Juma’a, manyan jami’an gwamnatin Iran, da jami’an gwamnatocin kasashen waje, sun ziyarci wurin da aka ajiye gawar marigayi Khamenei domin karrama shi, a wani bangare na bikin jana’izar da aka gudanar, a babban masallacin Imam Khomeini dake tsakiyar birnin Tehran. (Saminu Alhassan)

Iran
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Saura Kwanaki 100 A Bude CIIE Karo Na 9
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ribar Manyan Kamfanonin Sarrafa Kayayyaki Na Sin Ta Karu Da Kaso 18.7 A Rabin Farkon Bana
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi: Sin Ta Shirya Kara Karfafa Dangantaka Da Brazil
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Za Ta Ci Gaba Da Kare Ikon Mulkin Yankuna Da Hakkoki Da Moriyarta Ta Teku
Iran
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Saura Kwanaki 100 A Bude CIIE Karo Na 9
  • Sulaiman
    Ribar Manyan Kamfanonin Sarrafa Kayayyaki Na Sin Ta Karu Da Kaso 18.7 A Rabin Farkon Bana
  • Sulaiman
    Xi: Sin Ta Shirya Kara Karfafa Dangantaka Da Brazil
  • Sulaiman
    Tinubu Ya Goyi Bayan Kafa Sabon Asibitin Koyarwa A Bichi — Ɗan Majalisar Kano

MASU ALAKA

Saura Kwanaki 100 A Bude CIIE Karo Na 9
Daga Birnin Sin

Saura Kwanaki 100 A Bude CIIE Karo Na 9

July 27, 2026

Next Post
Yadda Gidauniyar Ɗahiru Mangal Ta Tallafa Wa Marasa Lafiya 30,000 A Katsina

Yadda Gidauniyar Ɗahiru Mangal Ta Tallafa Wa Marasa Lafiya 30,000 A Katsina

LABARAI MASU NASABA

Saura Kwanaki 100 A Bude CIIE Karo Na 9

Saura Kwanaki 100 A Bude CIIE Karo Na 9

July 27, 2026
Iran

Obi-Kwankwaso Obasanjo Yake Goyon Baya, Amma Atiku Zai Iya Lashe Zabe – Momodu

July 27, 2026
Ribar Manyan Kamfanonin Sarrafa Kayayyaki Na Sin Ta Karu Da Kaso 18.7 A Rabin Farkon Bana

Ribar Manyan Kamfanonin Sarrafa Kayayyaki Na Sin Ta Karu Da Kaso 18.7 A Rabin Farkon Bana

July 27, 2026
Xi: Sin Ta Shirya Kara Karfafa Dangantaka Da Brazil

Xi: Sin Ta Shirya Kara Karfafa Dangantaka Da Brazil

July 27, 2026
Tinubu Ya Goyi Bayan Kafa Sabon Asibitin Koyarwa A Bichi — Ɗan Majalisar Kano

Tinubu Ya Goyi Bayan Kafa Sabon Asibitin Koyarwa A Bichi — Ɗan Majalisar Kano

July 27, 2026
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 30, Sun Ƙone Gidaje Da Shaguna A Kaduna 

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 30, Sun Ƙone Gidaje Da Shaguna A Kaduna 

July 27, 2026
Kwalejin Kimiyya Ta Kogi Ta Dakatar Da Malamai Kan Zargin Lalata Da Ɗalibai Da Sauran Laifuka

Kwalejin Kimiyya Ta Kogi Ta Dakatar Da Malamai Kan Zargin Lalata Da Ɗalibai Da Sauran Laifuka

July 27, 2026
Rashin Tsaro Na Barazana Ga Zaben 2027 —Rahotanni

Kuri’u Za Su Yi Tasiri A Zaɓen 2027, In Ji INEC

July 27, 2026
Auto Draft

ADC Ta Buƙaci Tinubu Ya Bai Wa Waɗanda Aka Sace A Kaiama Da Borno Kulawa

July 27, 2026
Iran

Sojojin Ruwa Sun Cafke Jirgin Ruwa Maƙare Da Ɗanyen Mai Na Sata

July 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.