ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dandalin Kafofin Watsa Labarai Na Asiya Da Fasifik Ya Amince Da Hada Karfi Da Karfe Wajen Samar Da Ci Gaban Bai Daya

by Sulaiman
2 days ago
Asiya

An kaddamar da matsayar hada karfi da karfe, wajen samar da ci gaban bai daya, yayin dandalin kafofin watsa labarai na yankin Asiya da Fasifik, wanda aka bude jiya Asabar a birnin Shenzhen na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. Karkashin wannan matsaya, membobin dandalin kafofin watsa labarai na yankin Asiya da Fasifik, za su hada gwiwa wajen ingiza ci gaba da walwala a yankin.

Dandalin na wannan karo, ya hallara sama da wakilai 400 daga sama da kasashe da yankunan duniya 40, da kuma wasu hukumomin MDD da hukumomin kasa da kasa. Yayin bikin kaddamar da taron, sassa 16 da suka kafa dandalin daga Sin da kasashen ketare, sun yi hadin gwiwar kafa kwamitin tsare-tsare na shirin kawancen kafofin watsa labaran Asiya da Fasifik.

Dandalin na Shenzhen, ya kuma lura cewa, kungiyar raya tattalin arzikin yankin Asiya da Fasifik ko APEC, ta zamo muhimmin tsarin aiki na raya hadin gwiwar tattalin arziki a shiyyar, wanda ke da matsayi na koli, kuma mai hade dukkanin ayyuka, kana mafi tasiri.

ADVERTISEMENT

Tun kafuwar kungiyar kusan sama da shekaru 30 da suka gabata, APEC ta ingiza ci gaban shiyyar zuwa sahun gaba a fannin bunkasar tattalin arziki, tare da tallafawa wajen mayar da yankin mafi samun sauye-sauye a tsarin tattalin arzikin duniya.

Wakilai mahalarta dandalin sun bayyana cewa, budadden tsari, da kirkire-kirkire, da hadin gwiwa, suna da matukar muhimmanci wajen ingiza ci gaban shiyyar Asiya da Fasifik. Sun kuma bayyana kudurinsu na bude kofa, da kare tsarin cinikayya tsakanin mabambantan sassa, da samar da bayanai, da karin haske kan manufofi da aikace-aikace, irinsu gina yankin cinikayya marar shinge na yankin Asiya da Fasifik, da dunkule shiyyar wuri guda, da daidaita tsarin raya masana’antu da hada-hadar shigar da hajoji sassan shiyyar.

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Kazalika, sun amince da ingiza matakan daidata aiwatar da manufofi, da musayar kwarewa, da fayyace cikakkun nasarorin ci gaba da shiyyar ke samu a fannoni daban daban. (Saminu Alhassan)

Asiya
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026

Next Post
Dakarun Sojin Saman Sin Za Su Halarci Bikin Nune-nunen Jiragen Sama A Masar

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.