ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dangote Kaɗai Ba Zai Iya Wadatar Da Nijeriya Man Fetur Ba, In Ji Manyan ‘Yan Kasuwa

by Sulaiman
9 months ago
Dangote

Manyan ‘yan kasuwar man fetur sun dage cewa Matatar Man Fetur ta Dangote, duk da rage farashi mai yawa da ƙaruwar yawan fitar da man fetur a cikin gida, ba za ta iya wadatar da ‘yan Nijeriya man fetur ba, suna gargaɗin cewa dogaro da tushe ɗaya tuni ya riga ya haifar da matsaloli a natakin haƙo man na ƙasa.

Babban Sakataren Ƙungiyar Manyan ‘Yan Kasuwa Masu Shigo da Man Fetur a Nijeriya (MEMAN), Mista Clement Isong, ya faɗi haka yayin da yake amsa tambayoyi kan tasirin rage farashin man fetur na kwanan nan daga kimanin N828 zuwa N699 kan kowace lita, wanda ya haifar da farashin famfo zuwa kusan N739 kowace lita a tashoshin mai da yawa na MRS.

ADVERTISEMENT
  • Fintiri Ya Ƙaddamar Da Tallafin Naira Biliyan 1 Ga Mutane 5,357 Da Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Adamawa
  • Xi Jinping Ya Yi Muhimmin Bayani A Kan Ayyukan Kamfanoni Mallakar Gwamnati

Isong ya ce duk mambobin MEMAN a halin yanzu suna siyan man fetur daga matatar man fetur ta Dangote amma ya jaddada cewa ƙalubalen ƙaruwar yawan masu siyan mai a matatar, ƙalubalen dakon man, da buƙatar samar da man a kan lokaci, hakan babban ƙalubale ne ga ‘yan Nijeriya in ta zama ita kaɗai ce madogara wurin samar da man fetur a Nijeriya.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

Isong ya ce Hukumar Kula da Matatun Man Fetur ta Nijeriya ta shirya sosai don samar da wadataccen man fetur a lokacin bukukuwan Kirismati da na ƙarshen shekara ta hanyar ba da lasisi don shigo da man fetur daga ƙasashen waje.

“Yawancin mambobinmu, duk suna sayan mai daga matatar Dangote. Kawai idan kowa a Nijeriya yana saya daga gare shi, to lokaci zuwa lokaci ba zai iya biyan buƙatunsu ba – don ‘yan kasuwa ba sa jira, suna buƙatar kayansu a lokacin da suke so, da kuma yadda suke so – to dole ne su nemi wasu hanyoyi in aiki ya yi wa Dangote yawa

“Don haka wasu daga cikin mambobinmu suna shigo da mai, wasu kuma suna saya daga gare su -waɗanda ke shigo da man,” in ji shi.

Ya bayyana cewa, buƙatun ‘yan kasuwa kan samar da mai ya bambanta sosai, yana mai lura da cewa dogaro da matatar guda ɗaya da ke aiki a wuri ɗaya a al’adance yana haifar da cikas.

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace
  • Sulaiman
    Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30
  • Sulaiman
    Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Bai Wa Ɗalibai 100MB Na Data Kyauta Kullum
  • Sulaiman
    Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

MASU ALAKA

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato
Manyan Labarai

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

September 10, 2026
Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci
Manyan Labarai

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

September 10, 2026
Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Kano, Katsina Da Filato
Manyan Labarai

Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato

September 10, 2026
Next Post
Jami’ai Biyu Sun Mutu A Ƙunar Baƙin Wake A Moscow

Jami'ai Biyu Sun Mutu A Ƙunar Baƙin Wake A Moscow

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

September 10, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar da Shirin Ƙara Kuɗin Jarabawar WAEC da NECO

Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Bai Wa Ɗalibai 100MB Na Data Kyauta Kullum

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

September 10, 2026
Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

September 10, 2026
Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

September 10, 2026
Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

September 10, 2026
Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

September 10, 2026
Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

September 10, 2026
Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.