ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, July 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gasar Euro 2024: Yadda Kasashe Suka Gayyaci ‘Yan Wasa

by Abba Ibrahim Wada
2 years ago
Euro

A ranar Juma’ar nan ne ake fara gasar cin kofin Nahiyar Turai da kasar Jamus ke karbar bakunci kuma tuni shirye-shirye sun kammala wajen ganin an kammala cikin nasara.

Kasar Italy ce ta lashe gasar da aka yi a baya inda ta doke tawagar kasar Ingila a wasan karshen da suka fafata a filin wasa na Wembley, sai dai ana ganin a wannan karon Ingilan ta sake dawowa da karfinta ba kamar Italy ba.

Akwai kasashe irinsu mai masaukin baki Jamus da Spaniya da France da Crotia da Portugal da sauran kasashen da suke da zakakuran ‘yan wasan da za su iya taimaka wa kasashensu wajen lashe kofin.

ADVERTISEMENT
  • Kayayyakin Wasanni Kirar Kasar Sin Sun Samu Yabo A Gasar Wasannin Afirka Ta 13
  • Yaushe Za A Fara Kofin Duniya Na Kungiyoyi?

Ga jerin kasashe da sunayen ‘yan wasan da za su wakilce su:

BELGIUM

LABARAI MASU NASABA

FIFA Na Nazarin Faɗaɗa Gasar Kofin Duniya Zuwa Ƙasashe 64

Harry Kane: Lashe Kofin Duniya Ya Fi Mini Muhimmanci Fiye da Takalmin Zinare

Kaftin: Kebin De Bruyne, Masu tsaron raga: Koen Casteels (Wolfsburg), Thomas Kaminski (Luton Town), Matz Sels (Nottingham Forest)

‘Yan wasan baya: Timothy Castagne (Fulham), Madim De Cuyper (Club Brugge), Zeno Debast (Anderlecht), Wout Faes (Leicester City), Thomas Meunier (Trabzonspor), Jan Bertonghen (Anderlecht), Arthur Theate (Stade Rennais), Adel Witsel (Atletico Madrid)

‘Yan wasan tsakiya: Yannick Carrasco (Al Shabab), Kebin De Bruyne (Manchester City), Orel Mangala (Lyon), Amadou Onana (Eberton), Youri Tielemans (Aston Billa), Arthur Bermeeren (Atletico Madrid), Aster Branckd (Wolfsburg)

‘Yan wasan gaba: Johan Bakayoko (PSB Eindhoben), Charles De Ketelaere (Atalanta), Jeremy Doku (Manchester City), Romelu Lukaku (AS Roma), Dodi Lukebakio (Sebilla), Lois Openda (RB Leipzig), Leandro Trossard (Arsenal).

CROATIA

Kaftin: Luka Modric, Masu tsaron raga: Dominik Libakobic (Fenerbahce), Nediljko Labrobic (Rijeka), Ibica Ibusic (Pabos) ‘Yan wasan baya: Josip Stanisic (Bayer Leberkusen), Marin Pongracic (Lecce), Josko Gbardiol (Manchester City), Martin Erlic (Sassuolo),

Josip Sutalo (Ajad), Borna Sosa (Ajad), Domagoj Bida (AEK Athens), Josip Juranobic (Union Berlin)

‘Yan wasan tsakiya: Lobro Majer (Wolfsburg), Mateo Kobacic (Manchester City), Luka Modric (Real Madrid), Marcelo Brozobic (Al Nassr), Nikola Blasic (Torino), Mario Pasalic (Atalanta), Luka Ibanusec (Feyenoord), Luka Sucic (Red Bull Salzburg), Martin Baturina (Dinamo Zagreb)

‘Yan wasan gaba: Andrej Kramaric (Hoffenheim), Iban Perisic (Hajduk Split), Ante Budimir (Osasuna), Bruno Petkobic (Dinamo Zagreb), Marko Pjaca (Rijeka), Marco Pasalic (Rijeka)

CZECH REPUBLIC

Kaftin: Tomas Soucek. Masu tsaron raga: Bitezslab Jaros (Sturm Graz), Matej Kobar (Bayer Leberkusen), Jindrich Stanek (Slabia Prague).

‘Yan wasan baya: Bladimir Coufal (West Ham United), Dabid Doudera (Slabia Prague), Tomas Holes (Slabia Prague), Robin Hranac (Biktoria Plzen), Dabid Jurasek (Hoffenheim), Ladislab Krejci (Sparta Prague), Martin Bitik (Sparta Prague), Tomas Blcek (Slabia Prague), Dabid Zima (Slabia Prague)

‘Yan wasan tsakiya: Antonin Barak (Fiorentina), Baclab Cerny (Wolfsburg), Lukas Cerb (Biktoria Plzen), Matej Jurasek (Slabia Prague), Ondrej Lingr (Feyenoord), Lukas Probod (Slabia Prague), Michal Sadilek (FC Twente), Tomas Soucek (West Ham), Pabel Sulc (Biktoria Plzen).

‘Yan wasan gaba: Adam Hlozek (Sparta Prague), Tomas Chory (Biktoria Plzen), Mojmir Chytil (Slabia Prague), Jan Kuchta (Sparta Prague), Patrik Schick (Sparta Prague).

DENMARK

Kaftin: Simon Kjaer, Masu tsaron raga: Kasper Schmeichel (Anderlecht), Frederik Ronnow (Union Berlin), Mads Hermansen (Leicester City).

‘Yan wasan baya: Andreas Christensen (Barcelona), Simon Kjaer (AC Milan), Joachim Andersen (Crystal Palace), Jannik Bestergaard (Leicester City), Bictor Nelsson (Galatasaray), Aledander Bah (Benfica), Joakim Maehle (Wolfsburg), Rasmus Nissen Kristensen (AS Roma), Bictor Kristiansen (Bologna).

‘Yan wasan tsakiya: Christian Eriksen (Manchester United), Thomas Delaney (Anderlecht), Morten Hjulmand (Sporting CP), Pierre-Emile Hojbjerg (Tottenham Hotspur), Christian Norgaard (Brentford), Mathias Jensen (Brentford), Mikkel Damsgaard (Brentford), Jacob Bruun Larsen (Burnley), Andreas Skob Olsen (Club Brugge)

‘Yan wasan gaba: Anders Dreyer (Anderlecht), Kasper Dolberg (Anderlecht), Rasmus Hojlund (Manchester United), Jonas Wind (Wolfsburg), Yussuf Yurary Poulsen (RB Leipzig).

ENGLAND

Kaftin: Harry Kane, Masu tsaron raga: Dean Henderson (Crystal Palace), Jordan Pickford, (Eberton), Aaron Ramsdale (Arsenal) ‘Yan wasan baya: Lewis Dunk (Brighton & Hobe Albion), Joe Gomez (Liberpool), Marc Guehi (Crystal Palace), Ezri Konsa (Aston Billa), Luke Shaw (Manchester United), John Stones (Manchester City), Kieran Trippier (Newcastle United), Kyle Walker (Manchester City).

‘Yan wasan tsakiya: Trent Aledander-Arnold (Liberpool), Jude Bellingham (Real Madrid), Conor Gallagher (Chelsea), Kobbie Mainoo (Manchester United), Declan Rice (Arsenal), Adam Wharton (Crystal Palace)

‘Yan wasan gaba: Jarrod Bowen (West Ham United), Eberechi Eze (Crystal Palace), Phil Foden (Manchester City), Anthony Gordon (Newcastle United), Harry Kane (Bayern Munich), Cole Palmer (Chelsea), Bukayo Saka (Arsenal), Iban Toney (Brentford), Ollie Watkins (Aston Billa).

FRANCE

Kaftin: Kylian Mbappe, Masu tsaron raga: Alphonse Areola (West Ham United), Mike Maignan (AC Milan), Brice Samba (Lens) Defenders: Jonathan Clauss (Marseille), Ibrahima Konate (Liberpool), William Saliba (Arsenal), Jules Kounde (Barcelona), Theo Hernandez (AC Milan), Ferland Mendy (Real Madrid), Benjamin Pabard (Inter Milan), Dayot Upamecano (Bayern Munich).

‘Yan wasan tsakiya: N’Golo Kante (Al Ittihad), Eduardo Camabinga (Real Madrid), Adrien Rabiot (Jubentus), Antoine Griezmann (Atletico Madrid), Aurelien Tchouameni (Real Madrid), Warren Zaire-Emery (Paris Saint-Germain), Youssouf Fofana (AS Monaco).

‘Yan wasan gaba: Kylian Mbappe (Real Madrid), Bradley Barcola (Paris Saint-Germain), Ousmane Dembele (Paris Saint-Germain), Kingsley Coman (Bayern Munich), Marcus Thuram (Internazionale), Randal Kolo Muani (Paris Saint-Germain), Olibier Giroud (Los Angeles FC).

GEORGIA

Kaftin: Guram Kashia, Masu tsaron raga: Giorgi Loria (Dinamo Tbilisi), Giorgi Mamardashbili (Balencia), Luka Gugeshashbili (FK Karabag) ‘Yan wasan baya: Guram Kashia (Sloban Bratislaba), Otar Kakabadze (Cracobia), Solomon Kbirkbelia (Al Okhdood), Lasha Dbali (Apoel Nicosia), Jemal Tabidze (Panetolikos), Luka Lochoshbili (Cremonese), Giorgi Gocholeishbili (Shakhtar Donetsk), Giorgi Gbelesiani (Persepolis).

‘Yan wasan tsakiya: Jaba Kankaba (Sloban Bratislaba), Nika Kbekberskiri (Lech Poznan), Otar Kiteishbili (Sturm Graz), Saba Lobjanidze (Atlanta United), Zuriko Dabitashbili (Bordeaud), Giorgi Chakbetadze (Watford), Leban Shengelia (Panetlikos), Giorgi Tsitaishbili (Dinamo Batumi), Anzor Mekbabishbili (Unibersitatea Craioba), Giorgi Kochorashbili (Lebante), Sandro Altunashbili (Wolfsberger).

‘Yan wasan gaba: Giorgi Kbilitaia (Apoel Nicosia), Khbicha Kbaratskhelia (Napoli), Budu Zibzibadze (Karlsruher SC), Georges Mikautadze (Metz).

GERMANY

Kaftin: Ilkay Gundogan, Masu tsaron raga: Oliber Baumann (TSG Hoffenheim), Manuel Neuer (Bayern Munich), Marc-Andre ter Stegen (Barcelona).

‘Yan wasan baya: Waldemar Anton (BfB Stuttgart), Benjamin Henrichs (RB Leipzig), Joshua Kimmich (Bayern Munich), Robin Koch (Eintracht Frankfurt), Madimilian Mittelstadt (BfB Stuttgart), Dabid Raum (RB Leipzig), Antonio Rudiger (Real Madrid), Nico Schlotterbeck (Borussia Dortmund), Jonathan Tah (Bayer Leberkusen).

‘Yan wasan tsakiya: Robert Andrich (Bayer Leberkusen), Chris Fuhrich (BfB Stuttgart), Pascal Gross (Brighton & Hobe Albion), Ilkay Gundogan (Barcelona), Toni Kroos (Real Madrid), Jamal Musiala (Bayern Munich), Aleksandar Pablobic (Bayern Munich), Leroy Sane (Bayern Munich), Florian Wirtz (Bayer Leberkusen).

‘Yan wasan gaba: Madimilian Beier (TSG Hoffenheim), Niclas Fullkrug (Borussia Dortmund), Kai Habertz (Arsenal), Thomas Muller (Bayern Munich), Deniz Undab (BfB Stuttgart).

HUNGARY

Kaftin: Dominik Szoboszlai, Masu tsaron raga: Denes Dibusz (Ferencbaros), Peter Gulacsi (RB Leipzig), Peter Szappanos (Paks).

‘Yan wasan baya: Botond Balogh (Parma), Endre Botka (Ferencbaros), Marton Dardai (Hertha Berlin), Attila Fiola (Feherbar), Adam Lang (Omonia Nicosia), Willi Orban (RB Leipzig), Attila Szalai (SC Freiburg).

‘Yan wasan tsakiya: Bendeguz Bolla (Serbette), Mihaly Kata (MTK), Milos Kerkez (Bournemouth), Laszlo Kleinheisler (Hajduk Split), Adam Nagy (Spezia), Zsolt Nagy (Puskas Akademia), Loic Nego (Le Habre), Andras Schafer (Union Berlin), Callum Styles (Sunderland).

‘Yan wasan gaba: Martin Adam (Ulsan Hyundai), Kebin Csoboth (Ujpesti), Daniel Gazdag (Philadelphia Union), Krisztofer Horbath (Kecskemet), Roland Sallai (SC Freiburg), Dominik Szoboszlai (Liberpool), Barnabas Barga (Ferencbaros).

Euro
Abba Ibrahim Wada
+ postsBio
  • Abba Ibrahim Wada
    https://hausa.leadership.ng/author/abba-ibrahim-wada/
    Har Yanzu Nijeriya Tana Fatan Zuwa Kofin Duniya Na 2026
  • Abba Ibrahim Wada
    https://hausa.leadership.ng/author/abba-ibrahim-wada/
    Mece Ce Matsalar Real Madrid? 
  • Abba Ibrahim Wada
    https://hausa.leadership.ng/author/abba-ibrahim-wada/
    Waye Zai Lashe Ƙyautar Gwarzon Ɗan Wasan Afrika Na 2025?
  • Abba Ibrahim Wada
    https://hausa.leadership.ng/author/abba-ibrahim-wada/
    Ko Ka San Dalilin Da Zai Bai Wa Nijeriya Damar Zuwa Gasar Cin Kofin Duniya?

MASU ALAKA

FIFA Na Nazarin Faɗaɗa Gasar Kofin Duniya Zuwa Ƙasashe 64
Wasanni

FIFA Na Nazarin Faɗaɗa Gasar Kofin Duniya Zuwa Ƙasashe 64

July 12, 2026
Harry Kane: Lashe Kofin Duniya Ya Fi Mini Muhimmanci Fiye da Takalmin Zinare
Wasanni

Harry Kane: Lashe Kofin Duniya Ya Fi Mini Muhimmanci Fiye da Takalmin Zinare

July 11, 2026
Wasanni

Ronaldo Da Ƴanwasan Da Suka Buga Kofin Duniya Na Ƙarshe A Rayuwarsu

July 11, 2026
Next Post
Za A Ci Gaba Da Amfani Da Na’urar BAR A Ingila

Za A Ci Gaba Da Amfani Da Na’urar BAR A Ingila

LABARAI MASU NASABA

Binciken CGTN: Amfanar Da Kowa Da Kowa Shi Ne Ainihin Alherin Da Fasahohin Kwaikwayon Tunanin Bil Adama Suka Kawo

Binciken CGTN: Amfanar Da Kowa Da Kowa Shi Ne Ainihin Alherin Da Fasahohin Kwaikwayon Tunanin Bil Adama Suka Kawo

July 15, 2026
Sin Ta Yi Kira Da A Kafa Tsarin Jagorantar Muhimman Ma’adinai Ga Sauyawa Zuwa Amfani Da Makamashi Mai Tsafta

Sin Ta Yi Kira Da A Kafa Tsarin Jagorantar Muhimman Ma’adinai Ga Sauyawa Zuwa Amfani Da Makamashi Mai Tsafta

July 15, 2026
Gwamna Dauda Lawal Zai Gabatar Da Jawabi A Taron Ƙasa Da Ƙasa Na Jami’ar FUE Zariya

Gwamna Dauda Lawal Zai Gabatar Da Jawabi A Taron Ƙasa Da Ƙasa Na Jami’ar FUE Zariya

July 15, 2026
Neman Raba-Gari Da Sauran Kasashe Zai Kawo Mummuann Tasiri Ga Bangarorin Da Abin Ya Shafa

Neman Raba-Gari Da Sauran Kasashe Zai Kawo Mummuann Tasiri Ga Bangarorin Da Abin Ya Shafa

July 15, 2026
Kevin Kelly: AI Na Iya Taimakawa Wajen Cimma Burin “Koyar Da Dalibai Da Kwazonsu”

Kevin Kelly: AI Na Iya Taimakawa Wajen Cimma Burin “Koyar Da Dalibai Da Kwazonsu”

July 15, 2026
Gwamna Yusuf Ya Bai Wa Masu Kula Da Akwatinan Zaɓe Na APC Filaye 1,540 Da Tallafin Miliyan 100

Gwamna Yusuf Ya Bai Wa Masu Kula Da Akwatinan Zaɓe Na APC Filaye 1,540 Da Tallafin Miliyan 100

July 15, 2026
Sabbin Ministoci

Rashin Tsaro: Majalisar Dattawa Ta Bukaci A Tura Ƙarin Sojoji da ’Yansanda Zuwa Benuwe

July 15, 2026
GDPn Sin A Rabin Farko Na Shekarar 2026 Ya Karu Da Kashi 4.7% Idan Aka Kwatanta Da Na Kwatankwacin Lokacin Bara

GDPn Sin A Rabin Farko Na Shekarar 2026 Ya Karu Da Kashi 4.7% Idan Aka Kwatanta Da Na Kwatankwacin Lokacin Bara

July 15, 2026
‘Yansanda Sun Tsaurara Tsaron Iyakokin Kano Bayan Hare-haren ‘Yan Bindiga 

Atiku Ya Nuna Damuwa Kan Kasafin Naira Biliyan 6.44 Don Gasar Cin Kofin Duniya ta 2026

July 15, 2026
Masana Kandagarkin Cututtuka Na Sin Sun Tashi Zuwa Kasar Uganda Don Aikin Hadin Gwiwar Magance Cutar Ebola

Masana Kandagarkin Cututtuka Na Sin Sun Tashi Zuwa Kasar Uganda Don Aikin Hadin Gwiwar Magance Cutar Ebola

July 15, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.