ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gyaran Sashen Ma’adanan Zinare Na Nijeriya Zai Inganta Tattalin Arziki

by Abubakar Sulaiman
2 years ago
Nijeriya

A wani muhimmin mataki na haɓaka tattalin arzikin Nijeriya, ministan ma’adanai, Dele Alake, ya gabatar da sabbin sarrfaffen Zinare da aka tace ga shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban ƙasa dake Abuja.

Waɗannan sandunan zinare, sun cika ƙa’idar inganci na kasuwar Bullion ta London, hakan na nuna ma’amalar kasuwanci ta farko a ƙarƙashin shirin kasuwancin Zinare na Ƙasa (NGPP), wanda aka ƙera don cikin da sayen zinare daga ƙananan ma’aikatan ma’adinai.

  • Sallah: Tinubu Ya Bukaci Hadin Kai Da Sadaukarwa A Tsakanin ‘Yan Nijeriya
  • Shehun Borno Ya Bukaci Tinubu Ya Kwato Kananan Hukumomin Da Ke Hannun ‘Yan Boko Haram

Alake ya bayyana irin tasirin da wannan sabon shirin ya yi ga tattalin arziki nan take, inda ya ce tuni ya bayar da gudunmawar sama da Dala miliyan $5m ga asusun ajiyar Najeriya na ƙasashen waje tare da zuba kusan Naira biliyan ₦6b a tattalin arzikin karkara.

ADVERTISEMENT

Wannan shiri, in ji shi, yana amfani da Naira ta Najeriya wajen siyan gwal, wanda a al’adance ake yin ciniki da dala, ta yadda za a samu kwanciyar hankali a kasafin kuɗi.

Za a sayar da gwal din ne ga babban Bankin Najeriya (CBN), wanda kai tsaye zai haɓaka asusun ajiyar ƙasar waje da kuma iya daidaita darajar Naira. Wannan tsarin na nufin samar da yanayi mai kyau ga masu son zuba jari na ƙasashen waje.

LABARAI MASU NASABA

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

Shugaba Tinubu ya yabawa wannan shiri a matsayin wani muhimmin ɓangare na ƙudurin da gwamnatinsa ke son cimmawa, inda ya jaddada rawar da hakan zai taka wajen habaka tattalin arziki.

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu riƙe da sarrfaffen Zinariya ƙirar Nijeriya
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu riƙe da sarrfaffen Zinariya ƙirar Nijeriya

Fatimah Shinkafi, babbar sakatariyar asusun bunƙasa ma’adanai ta ƙasa (SMDF), ta wa bayyana cewa Najeriya ta shiga cikin wasu zaɓaɓɓun ƙasashe da ke sayen zinare a cikin kuɗin gida domin karfafa tattalin arziki da daidaiton kuɗi.

Nijeriya
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Iyalin El-Rufai Sun Bai Ministan Tsaro Wa’adin Kwana 7 Kan Zargin Rikicin Kudancin Kaduna
  • Abubakar Sulaiman
    Atiku Ya Zargi Gwamnatin Tarayya Da Cin Bashi Kamar Mashayin Da Kuɗi Ya Ƙarewa
  • Abubakar Sulaiman
    Boko Haram Ta Kai Hari Adamawa, Ana Fargabar Mutuwar Mutane 11
  • Abubakar Sulaiman
    Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Sokoto, Sun Kashe Mutane 7, Sun Yi Garkuwa Da 12

MASU ALAKA

Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja
Labarai

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji
Manyan Labarai

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Next Post
Stückelberger: Amurka A Ko Da Yaushe Tana Zabar Ra’ayoyin Da Take So Kan Kare Hakkin Dan Adam Don Biyan Bukatunta Na Siyasa 

Stückelberger: Amurka A Ko Da Yaushe Tana Zabar Ra’ayoyin Da Take So Kan Kare Hakkin Dan Adam Don Biyan Bukatunta Na Siyasa 

LABARAI MASU NASABA

Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.